Endo Essential oil

Endo Essential oil

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Endo Essential oil, Health/Beauty, Kano.

15/09/2024

UNI academy is hiring teachers. Interested canditates should apply

01/02/2024

A lokacin sanyin nan gashi na saurin bushewa kuma ya kakkarye.

Idan kuna amfani da eendo hair cream gashin zai zama cikin koshin lafiya.

Yana hana karyewar gashi, yana saka gashi laushi da kara cika, yana saka bashi baki wuluk kuma yana kara tsayin gashi.

Me kuke jira?

Kuyi maza ku mallaki naku

1500 ne kacal

06/01/2024

With eendo hair cream your hair grows longer, thicker, darker and your edges becomes fuller. Buy it now and thank me later

1500 only

05/01/2024

Eendo hair cream makes your hair darker, fuller, softer and full edges. Buy it now and thank me later.

05/01/2024

With eendo hair cream your hair grows longer, thicker, darker and your edges becomes fuller. Buy it now and thank me later

01/01/2024

Eendo hair cream

Mai ne mai saka laushi da tsayin gashi. Yana hana tsinkewar gashi. Idan kina son man da zai fito miki da edges dinki toh ki siya eendo hair cream. Idan gashinki natural ne kar ki wuce baki siya wannan man ba.

₦1500 ne kacal

28/12/2023

Eendo hair cream

Mai ne mai saka laushi da tsayin gashi. Yana hana tsinkewar gashi. Idan kina son man da zai fito miki da edges dinki toh ki siya eendo hair cream. Idan gashinki natural ne kar ki wuce baki siya wannan man ba.

₦1500 ne kacal ki

06/08/2023

Eendo hair cream

Mai ne mai saka laushi da tsayin gashi. Yana hana tsinkewar gashi. Idan kina son man da zai fito miki da edges dinki toh ki siya eendo hair cream. Idan gashinki natural ne kar ki wuce baki siya wannan man ba.

₦2500 ne kacal

04/08/2023

Assalamu alaikum
In sha Allah za muyi training akan
1. Turaren wuta kala 5
2. Khumra kala 4
3. Kulaccam kala 2
4. Turaren wanka
5. Turaren fesawa
6. Yadda zaki kawar da karni da warin damshi a kaya
Duka akan ₦1000 kacal

Za'a tura kudi zuwa wannan account din:

0759259591
Aisha Usman Isah
Access bank

Idan an biya a tura receipt din zuwa wannan lambar: 08039388622

Zamu fara 11/08/2023 In sha Allah

Mun gode

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano