GSS Engr Bashir Karaye 0ld Student 0rganisation
Our together
23/11/2022
Salam Yan uwa Banrkanmu d wnn lokaci
Assalamu Alaikum Barkanmud wnn lokaci yaruwa Allay yabamu Albarka damunan Amatsayinmu na Jagorin tafiyarda kungiyarnan yau xamuyi xama na meeting gameda cigaban kungiya muna godiya
Sa'annan muna nema goyan bayan bayanku wajen kawo abubuwan cigaba don cimma burikan d manufofinda mukasa agaba don taimakawa kawunanmu da kowacce larura ko abun farin ciki d abinda Allah yahoremana muna godiya
SALLAM Dasunan Allah Mai jinkai Muke Bude Wannan Sabon Page Domin Wayarda Kai ilmantarwa sada zumunci da nishadantar da kawunanmu muna godiya da kulawarku
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Yahya Gusau Road Saleh Salem Street
Kano
08161758594
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |

19/02/2023