Hon. Umar Jibrin Alkanawi Foundation
Bafura Dan mudainaba
Kazage mana uba mubaka kujerar maka yasin bama haka commander😂😂😂😂.
Mudai bamuga receipt of payment ba kuma ba zuwa makkah. Shikenan, Ayi hakuri aje abi Sunusi lamido sunusi ll dynasty sallah a Masallachin idi kawai.
Just listen to what MKO said thirty years ago please, and compare it with what President Tinibu doing currently.
20/06/2023
List na commissioners na na Kano state.
Allah yatayaku riko Allah yabaku ikon sauke nauyi.
19/06/2023
Haba mana jama'a, dan girman Allah neman kudi haukane ?
A Masallacin Idi saboda cinfuska.
To wallahi ko wane ubanka a nozan Nigeria bazasu siyarmaka da fili a Church ba a Abia ko Enugu.
Allah yasaka da alkhairi mikiya me hangen nesa His Excellency Rabiu Musa Kwankwaso Allah yakaramaka lafiya nagartaccen Jagora. Abba Kabir Yusuf
Malam Na Magana
18/06/2023
Abba Kabir Yusuf
18/06/2023
Lokacin da aka fara cewa na jagoranci sallar Juma'a, duk da cewa ina da ƙwarewata ta public speaking, amma wallahi da na hau kan mimbarin jikina rawa ya dinga yi, na dinga runtse idanuna, ka huɗba a rubuce gaba na amma haka na dinga mistake na karanta Larabci, kuma ka a karatun sallah sai da na samu rikici a ƙarshen Suratul fathi, amma Alhamdulillah daga baya normal nake hawa na sauko.
Don haka case ɗin wannan member ba ƙaramin burge ni yayi ba, na kuma fahimci irin halin da na tsinci kaina shi ma ya tsinci kansa a makamancin sa, duk da shi da banbanci, an masa gyara akan ladubban majalisa ne, na kuma tabbatar a nan gama za'a yi ingantaccen Ɗan majalisa.
Batun cewa bai iya turanci ba, kowa ya san ƙarya ce tsan-tsa daga maƙiya da masu yin hassada, sannan ƙudurin da ya kai zai taimaki dukan talakan Najeriya, amma ƴan karo da goma suke yi masa izgili.
Allah dai ya rufa mana asiri.
Muhammad Inuwa Muhammad
18/06/2023
Gwamnan Kano His Excellency Abba Kabir Yusuf ya ce kaso 70 na gine-ginen da aka yi a filin Kwalejin Fasaha ta Kano mai É—akin tsohon Gwamna Ganduje da Æ´aÆ´anta a ka mallakawa.
Ya ce ma nan ba da daÉ—ewa za a soma fitar da sunayen waÉ—anda Gwamnatin Ganduje ta mallakawa wuraren jama'a.
Allah mungode.
Congratulations once again Member House of RepsbEng. Koki Sagir
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gidan Maza Sharada Ward
Kano
