Ibrahim umar Abdullahi social page
Lovely
Shekara dayan Abba.....
Ruwan sha:zero❌️
Ilimi:zero❌️
Kiwon lafiya:zero❌️
Ayyukan raya Kasa:zero❌️
Bunkasa Kasuwanci:zero❌️
Samar da ayyuka:zero ❌️
Samar da tsaro:zero❌️
Rusau100%✅️sai dai Allah ya isa.
Yunkurin rushe masauratu 10%❌️ an nuna musu anfi karfinsu
Hargitsa Gari:100%✅
Kawo rudani:100%✅
Jibge yan Daba:100%✅
Korar ma'aikatan da Ganduje ta dauka:100%✅
ABBA YA GAZA!
HAKIKA ANYI AIKA AIKA A KANO
TA RUSHE SARAKUNA🦄🐴
WANNAN ZALUNCINE
25/04/2024
12/03/2024
Kacire adawa kafadi tsakani da Allah
Real Madrid ko Barcelona?
07/01/2024
Good MORNING
28/06/2023
𝐄𝐢𝐝 𝐦𝐮𝐛𝐚𝐫𝐚𝐤 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐚𝐦𝐬𝐚 𝐦𝐚𝐧𝐚 ibadunmu🤲🤲🤲
𝐓𝐀𝐁𝐁𝐀𝐋𝐈𝐋𝐋𝐀𝐇𝐈 𝐌𝐈𝐍𝐇𝐀 WAMINKUM💯💯
𝐈𝐧𝐚𝐢𝐰𝐚 𝐲𝐚𝐧 𝐮𝐰𝐚👨👩👦👦 𝐝𝐚 𝐚𝐛𝐨𝐤𝐚𝐧🤵 𝐚𝐫𝐳𝐢𝐤𝐢 𝐛𝐚𝐫𝐤𝐚𝐧𝐦𝐮 𝐝𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐫𝐚𝐧𝐚 𝐭𝐚 𝐛𝐚𝐛𝐛𝐚𝐫 𝐒𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇🕌🕌 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐦𝐚𝐢𝐦𝐚𝐢𝐭𝐚 𝐦𝐚𝐧𝐚 𝐛𝐚𝐝𝐢𝐧 badada🤲🤲🕋🕋🕌
Akwai wani yanayi na dan matsatsi ko rashi kudi ( Financial constrain/challanges ) da aqasarin ma'aurata ke shiga bayan biki da sabin aure da dama basu sani ba wadda hakan yasa da yawan su suke shiga damuwa musamman mata.*
Normal ne shiga irin wannan matsala a farkon aure (1st-3rd year but ya danganta da financial opportunity and stability da shi mijin yake dashi). Hakan yana faruwane dan wasu dalilai k**ar
1. Shiga sabon chapter na rayuwa da basu san mak**ar sa ba.
2. Rashin sani da tattalin abunda za a tarar bayan aure na dawainiya k**a daga cefe da maintainance na gida.
3. Rashin sanin dawainiyar kan sa da yadda za a gudanar dashi.
4. Loosing balance da focus kafun su sake samun bearings din rayuwar su. Mostly demand din yakan fi income din so ya kan dauke su dan lokaci kafun su dai-daita income da responsibility din su. Etc..
Amare kuyi musu haquri ku basu dan lokaci, in sha Allah zasuyi balancing abubuwan yadda k**e 'yar koyo a riqe gida shima haka yake a wajen lura da gidan.
Abunda yake buqata a wajen ki shine support, understanding, patience, encouragement and appreciation.
Amma muddin kika zama kina daga masa hankali da nuna damuwa da nuna gazawarsa zaiyi wuya ki samu hankali da kansa yadda zaku zauna lafiya.
Domin nema da da tashin hankali basu cika haduwa ba, kuma shi namiji yafi habaka a wajen da yake samun emotional support na matarsa.
"Ba don Haquri babban abu bane,da be zama daya daga cikin qofofin Aljannah ba.
Ramuwa ba jarumta bace!me haquri da shanyewa shine jarumi.
Yana daga qololuwar jahilci mutum yaqi wani al'amari da besan komai akansa ba.
Ka roqi duk abinda kakeso gurin Allah kada kace baze yiwu ba,ka yawaita Istigfari tareda sakankancewa da Al'amarin Ubangiji.
domin tsakanin Istigfari da buqatar bawa lokacine mara tsaho."
Copied.*Idan Mutane s**a canja abin da ke tare dasu na laifi s**a koma yin biyayya ga ALLAH, Sai ALLAH Ya canja musu daga abin da s**a kasance ciki na ƙunci zuwa alkhairi, da yalwa, da rahama. ALLAH Ya bamu ikon gyara halayen mu (Aameen)*
Addu'a mafita ce ga dukkan wata matsala a rayuwa, idan zakayi addu'a kafarayin imani cewar wannan addu'a dazakayi Ubangiji ze amsa, sam kada kayi kokwanto domin idan kana kokwanto Ubangiji ze iya barinka da kokwantonta.
Ana so kayi yaƙini cewar zaka roƙi abu a gurin wanda yake da abin, kuma wanda baida rowa, ka dasawa ranka cewa in Sha Allah dazaran ka roƙa za'abaka, Ubangiji ze dubi yaƙininka da imaninka, da sakankacewar ka sannan ya azurtaka da wannan abinda ka roƙa.
Ubangiji Allah ka amshi du'a'inmu kacika mana dukkan burikanmu na alkhairi 🙏
*HIKAYA MAI FA'IDAH*
*"Yace sai gobe zan tuba daga aikin saɓon da nake aikatawa"*
*"Bayan kwanciyarsa ashe bazai sake tashi a duniya ba"*
*NASIHA:*
*"Kayi gaggawar tuba daga zunubanka a lokacin da kake da iko, kada kace sai lokaci kaxa sannan zaka tuba, baka sani ba ko baza kakai lokacin a raye ba"*
NASIHA TARA (9) GA WANDA YAKE CIKIN DAMUWA/JARABAWA
★ Ka tsaya ka binkica kanka ka duba tsakanin da Allah, da'ar ka ga Allah, ya ya take? Ka duba kaga shin baka aikata wasu ababen da Allah ko baya so? Idan ka san akwai matsala ka gyara.
★ Sannan alaqar ka ga iyaye ka duba kaga kana kyautata musu yanda ya k**ata?sannan babu wani mutum da ka ke zalunta??
★ Idan wani abune kake tsoron faruwan sa ko yake baka tsoro Karka manta da fadin (Hasbunallahu wani'imal wakeel) "ita Annabi Ibrahim ya fad'a lokacin da aka jefashi wuta, sai wutar ta koma Sanyi mai aminci"
★ Manzon Allah ﷺ ya ce: idan Allah ya yi nufin bawan sa da alkhairi se ya jarabce shi da musiba".
To, kada ka damu, ta yiwu wata hanya ce da Allah yake so ya daukaka darajanka, ko ka gane wasu kusakuran naka ka kuma kara kusanci gareshi Allah (S W T)
★ Kada ka nemi biyan buk'atarka gurin wani mutum, kada kuma ka rika fadan yasassun maganganu akan damuwanka, ka kyautata ma Allah zato ka kame, sannan ka kame gabban ka daga Sabon Allah
★ Maida lamari ga Allah da neman taimakon sa, ka dauka, cewa duk wata damuwarka shi ne zai maka magani, dole dama rayuwa akwai jarabawa, bazaka taba jin yadda kake so ba ko yaushe, kuma duk lokacin da tsanani ya yi yawa akwai sauki yana tafe.
★ Yawan Sadaka da abinda da Allah ya h**e maka mai kyau, kayi tawassili Allah ya yaye duk wata damuwa.da yawan Sallan dare (daya bisa uku na karshe) lokaci ne na Amsa addu'a
★ Yawan zikiri ambaton Allah, da s**a tabbata a sunnah (duba Hisnul Muslim).
Sannan koda kana aiki ne, bakin ka ya yawaita zikiri, da Salatin Annabi da Istigfari, da addu'ar (La'ila ha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalimin)..
★ Idan sauki ya zo, (lokacin da kake cikin jin dadi) kada kuma ka manta da Allah, da yawan ci gaba da Addu'a da kuma godiya gare shi a ko wani hali da kiyaye dokokin sa.
Ya Ubangijin mu! Duk wani Wanda yake cikin kunci da jarabawa ta rayuwa Allah ka bashi ikon cinyewa ka kawo masa sauki da mafita (Amin)
ƳAN UWA NA HAƘIƘA
Ana gane abokai ko 'yan uwa na hakika ne a lokacin buqata (kunci). Kowa ma aboki ne a lokacin jindadi. Mafi munin dan uwa ('yar uwa) sune masu gujewa 'yan uwansu a lokacin kunci ko buqatuwa.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Dawakin Kudu Road
Kano
202020
