Real Ummi karama

Real Ummi karama

Share

Favorite Actress

12/11/2022

Self love🥰❤️❤️

09/06/2022

Matan Tiktok 🎥

01/06/2022

Alhamdulillah ala kulli halin🤲
Allah yakaramana kaunar manzon Allah duk masoyin annabi yache Amin🤲

Photos from Real Ummi karama's post 21/04/2022

Ramadan Mubarak

25/03/2022

Ya Allah Ka'azurta mu da Halak Kakuma Nisantar Damu Daga Haram

Duk Hannun Da yayi shairing koda Group Biyar Allah kanisantardashi daga shiga wutar jahannama alfarmar Annabi Muhammad SAW 🥰🙏

11/03/2022

Barkammu da juma'a masoyana ♥️♥️
Allah yasadamu da alkairan dake cikinta Amin like my new page masoya♥️♥️♥️

08/03/2022

Thanks Ummi rahab official Allah yabar zumunchi kuchiba da following ɗin sabon page ɗina Nagode sosai masoyana ♥️♥️♥️

02/03/2022

Aurenki saura 2 days sai aka kiraki interview kuma albashinki 500k ne mijin da zaki aura yache idan mukaje yafasa.
Yazakiyi??🙄🤔

01/03/2022

Alhamdulillah Ina godiya masoya Allah yabar zumunci kushiga kudanna contact us zamuyi hira yanxu a WhatsApp nagode.♥️♥️♥️

25/02/2022

Assalamualaikum masoyana barkanku da juma'a Allah yasadamu da alkairan ta, dan dajarar Annabi Muhammad SAW 🥰 kushiga kuyi liking page ɗina sannan kuyi share zuwa group biyar Nagode ilove you♥️♥️♥️

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Zoo Road Kano
Kano
700101