Ruqayya_beauty_consultant
Ni matar aurece kuma uwa yarkasuwa ina gudanar da kasuwancina a gida da wayar hannuna.
In all beauty products
Natural skin care products
Ina masu neman kasuwanci da zasu yi daga cikin gidan su??
OIna masu neman kasuwanci da zasu yi daga cikin gidan su??
Oriflame suna ba ma mutum damar tafiyar da kasuwanci a duk inda yake a fadin duniya
Kungiyar mu ta Millionaire minds za su gabatar da training ga wadanda suke da sha'awar fara kasuwanci su da Oriflame a kyauta
Kyautar register da Oriflame daga daya zuwa bakwai ga watan Janairu (1-7)
Oriflame na da kayayyakin kula da fata, kwalliya,turare da supplements, maganin infection da sauran su
Abun da ake bukata shine iya jarin fara kasuwanci ki sai kuma zuciyar jajircewa da hakurin neman na kai
Hanzarta kiyi magana ta nan 08098389925.
23/10/2022
*ina masu bukatar yin sana'ar oriflame*
kamfani ne daga kasar Sweden. Office dinsu a Nigeria yana garin Lagos.
Suna sayar DA kayan gyaran jiki, cosmetics DA turare
In kikayi register da su zaki sayi kaya akan farashin sari direct daga company su kawo miki har gida kuma.
In kika fara kasuwanci da kamfanin e zaki rika samun kudi ta hanya 4.
1πta hanyar ribar da zaki rika samu in kika sayar sa kayanki
2πta hanyar biyanki albashi duk wata bayan an kirga yawan points din sayayyar/cinikin da k**e yi.
3πta hanyar yi ma wasu register a karkashinki. Za a kirga points din sayayyar da sukeyi a hada miki da naki points din sayayyar da k**eyi a rika biyanki duk wata.
4π ta hanyar samun kyautar kudi a hannu (cash award) in kin samu sabon matsayi daga director zuwa president. Kyautar tana farawa daga dubu 150 zuwa million 150, ya danganta da kokarinki wurin yin sayayya da kuma samo wasu suyi register a karkashinki.
*ME YIN REGISTER YAKE NUFI?*
Yin register dasu kamar sun daukeka aiki ne na tallata kayansu da kuma yi wa wasu register domin sarar kayansu *Oriflame*
*YA AKE GANE BP DA NAYI?*
Kowanne kaya na da bp, tayin da kuka hada bp 200 zaki samu salary kuma kin kai 3% kamar a wannan table din na kasa.
*KAMAR DA NAWA ZAN FARA?*
Zaki iya farawa da ko nawa k**eso,
Ku tuntubeni ta 08098389925 domin Karin bayani
14/08/2022
*Assalamu Alaikum* *Shin kin dade kina NEMAN kaya masu inganci da zasu gyra maki jiki ba tare da bleaching ba*?
*Akwai available products da muke dasu*
πMaganin infection,kaikayin gaba, discharge, discomfort da sauran matsalan private part.
π Akwai supplement da yake gyaran jiki sannan kuma ya magance wasu ciwowu ka.
π Akwai tender care da yake magance kaikayin, minnow injuries,ko aiki aka ma mutum zai iya shafawa.
πAkwai body scrub da body lotion da yake gyaran jiki yasa jiki glowing.
π Akwai face cream and scrub fake cire dark spot.
πMacleane da yake magance ciwon haqori.
π Akwai roll on da ke hana armpit zufa da odour
π Shampoo and conditioner dake gyara gashi yayi bashi tsawo da shining π
π Baby'O set dake gyara jikin jarirai yana hana kuraje da ela
*πDan qarin bayani call or massage
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
