Abdulkadir Abubakar Alkanawi

Abdulkadir Abubakar Alkanawi

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulkadir Abubakar Alkanawi, Health/Beauty, Yankaifar dala, Kano.

03/08/2020

INNA LILLAHI WA INNA ILAHI RAJI UN

muna mika ta aziya ga dukkan musulman duniya bisa rasuwar KHALIFA SHEIKH TIJJANI INYASS Rasuwa Allah ya kara masa kusanci da Annabi salallahu alaihi wasallam

26/07/2020

Allah ya bamu Albarkar wannan kwanakin

04/06/2020

حلفت يمينااننی لايحبنی* سوی اسعدوالعكس فی حال بغضيا.

Photos from Abdulkadir Abubakar Alkanawi's post 27/04/2020

RAMADAN KAREEM

29/03/2020

Asiri ya tonu....
ASHE KARYA SU ABDULJABBAR SUQARA YI BA'A ZAGI ANNABI S.A.W A DABAI DAKE KANO BA.

ZANCAN GASKIYA,
Babu wani Batijjane da ya Zagi Annabi SAwww a Garin Dabai.

Sanarwa tafito daga bakin
SAMARIN TIJJANIYYA
NA UNGUWAR DABAI DAKE BIRNIN KANO.

GA ABIN DAYA FARU DAGA WADANDA SHAIDUN GANI DA IDO NE.

RIKICI NE YA FARU TSAKANIN WASU YARA MATASA SUBIYU. DA DAN GIDAN TIJJANIYYA DA MABIYIN YARAN ABDUL JABBAR NASIRU KABARA. SAI MABIYIN YARAN DAN MAL. NASIRU KABARA YA ZAGI SHEHU TIJJANI DA SHEHU INYASS. SAI DAN GIDAN TIJJANIYYA SHIMA YA ZAGI MAL. NASIRU KABARA, SHIKENAN SAI S**A YI KURURUWAR CEWA WAI YA ZAGI ANNABI S.A.W
ABIN TAMBAYA A NAN SHINE, YAUSHE MAL. NASIRU KABARA YA ZAMA ANNABI BA MU SANI BA ??

NOTE: YAN UWA KUNGA ABUN DAMUKE FADA MAKU KO? KUYI TAKA TSANTSAN WLH YANZU DA IRIN WANNAN MAKIRCIN SUKE SON YAQAR TIJJANAWA. AMMA MU MUNBARKU DA ALLAH YA MAIDA MAKU DA KAIDINKU.

Rahoto: Khalid Yunusa Faruk Ikara.

24/03/2020

ربنااكشف عناالعذاب انامومنون

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Yankaifar Dala
Kano