BTL products/services
.BTL A company that give you the best when it comes to skin and hair care products
14/06/2025
Booom!๐ฅ๐คฏ๐ฅ๐คฏ๐ฅ
Get ready to experience the ultimate cleaning power with our *3x Super Sparkling toilet cleaner* it's s a game changer
โจIt Removes very tough stains on walls, tiles and floorsโญ
โจEradicates germs and leaves your toilet hygienic and fresh โ๏ธ๐ฟ
โจ3x foamy formula with a refreshing Fresh scent๐ธ๐บ
Get urs Today @1800 only to get the experience of sparking clean toilet ๐ฝ ๐ช
BTL Cosmetics Ltd
08126446452
06/04/2025
Must have hygiene product for every woman
ORIFLAME FEM WASH
Hajjaju Kina amfani da toilet a makaranta ko wurin aiki?
Kina tsoron kamuwa da infection?
Kina treatment na infection kuma kinason ya tafi????
Get urs @12,000
Half 6k
It can last up to 6month๐๐๐
08126446452
06/04/2025
Alhamdulillah mun dawo da karfin mu inshaa ALLAH
Azo a saka order Air Freshener
Take your house to the next level ๐คฉ๐๐
@1300 only
15/03/2025
Bring back your toilet to Super sparkling State with our Toilet Cleaner Formula.
Our Foamy Toilet cleaner is a powerful Formula that removes tough stains, 99.9% germ, super clean with fresh scent ๐คธโโ๏ธ
@1800 only๐๐๐คธโโ๏ธ
15/03/2025
Alhamdulillah It's a great day to announce our very own new product formulad with the best ingredients ๐๐ฅฐ๐
Have you been wanting to elevate your house to the next level????๐
Now this is for you ๐
We are thrilled to introduce our *Long lasting Room freshener* and *3X foamy Super Sparkling Toilet cleaner* ๐คธโโ๏ธ
BTL Cosmetics Ltd
14/03/2025
One of our best selling products ๐ Our wonderful Hair Growth Butter ๐ง
Customers Dina suna son sa Kai nima baa barni a baya ba wajen sonsa ๐
Hajjaju kin shirya Kai gashinki next level a wann sallar Mai zuwa๐
Maza nemi Hair products din mu Muna da shampoo, hair oil, hair cream & spray โ
Babu danasani a Amfani da kayan mu๐
Hair Growth Butter๐๐๐คธโโ๏ธ
Daya Tamkar da dubu๐๐ช
Mai saka Laushin gashi, Laushi iya Laushi komai Taurin gashi ๐โ
Yana saka tsayin gashi
Ya Saka baki da cikar gashi
Ya Hana bushewa da karyewar gashi
Babu ke babu Jin zafin kitso๐คธโโ๏ธ
Hajjaju a butter din mu Babu ruwanki da Siyan su CHEBE powder, Almond oil, coconut oil da sauransu duk komai Yana ciki๐
08126446452
gashi da fata
26/02/2025
Kasuwar farar safiya๐ธ
Dawo da martabar gashinki da BTL haircare product ๐
Ur hair is your crown ๐๐
~ Indai matsalar ki ta nataccen dandruff this set is for you
~ Kina fama da cinyewar gaban gashi wann oil da hair spray naki ne
~ Kaikayi da zubewar gashi k**e fama dashi nemi set din Nan faka faka a kudi kadan hajjia๐๐
Hair Treatment oil @1700
Hair cream @1300
gashi da fata
08126446452
22/02/2025
Your hair is Ur crown ๐ Hajjaju kin Dade kina fama da nataccen dandruff, Kai kayi , ta karyewar gashi?
Gaban gashin ki duk ya cinye amm Baki Nemi product din mu ba ?๐ค๐คจ
Hajjaju kina so ki dawo da martabar gashin ki ba kayi kayiโ
ba dandrufโ
ba karyewar gashi โ
Hajjaju a kudi kadan da kuma BTL Dandruff set zaki dawo da martabar gashinki๐ฅฐ๐คธ
Babu Dana sani ko Asarar kudin a Siyan kayan mu inshaa ALLAH
Set comprises of Hair oil @ N1700
Shampoo @ N1700๐ค
Hair spray
Hair cream
08126446452
16/02/2025
Hajjaju ina mace in ba Gayu๐คทโโ๏ธ
Hajjaju nace Miki ina Mace in ba gyara ๐คทโโ๏ธ
This a Scrub! I repeat yeah Scrub The first routine in skin care, kafin ki sai komai ki tabbatar kina da scrub a gefe , scrub shi yake cire duk wani dattin fata, Yasa oil, lotion ko soap ya karbi jikinki ya Miki aiki , scrub yana sa glowing , yana sa hasken fata da Soft skin Laushi iya laushi ๐๐ค
Hajjaju sai da gayu da gyara skin tun daga nesa kina sheqi a dauka matar deligate ce๐๐
Gashi a gefe kinsha kyakkyawan dressing dinki wow๐๐ฅณ
Nemi naki @2500 karami @1200
Gashi da Fata
08126446452
13/02/2025
Alhamdulillahi
Our Wonderful Hair Growth Butter๐๐๐คธโโ๏ธ
Daya Tamkar da dubu๐๐ช
Ya Saka Laushin gashi komai Taurin gashi ๐
Ya Saka tsayin gashi
Ya Saka baki da cikar gashi
Ya Hana bushewa da karyewar gashi
In har kina Jin tsoron kitso saboda zafi Nemi hair butter din mu da gudun vespa๐น๐น
Hair butter din mu Conditioner ne hankali kawance yake moisturizing gashi
Hajjaju a butter din mu Babu ruwanki da Siyan CHEBE , Amla, Castor oil, coconut oil, don komai Yana ciki๐๐
08126446452
05/02/2025
Assalamu alaikum Meta faaaam This is One of our Fast selling products ๐ ๐
Our herbal hair shampoo ke nan mai matukar amfani a gashi wanda akayi shi natural ingredients na kasashen larabawa da indiyawa wanda s**a hada da Shikakai, rosemary, Neem, reetha, Coconut oil da sauransu
Hair shampoo din mu yana magance matsalar nataccen Dandruff, kai kayi , karyewar da zubewar gashi, rashin laushi
Hadashi da hair treatment oil dinmu da hair spray ba karamin fatattakar Dandruff, karyewar gashi (Hair loss), bushewar gashi, cinyewar gaban gashi, baki da tsayin gashiโ
Hair shampoo@N1700
Hair Treatment oil N1700
Hair spray N1200
Kayan mu ya sha tagomashi da ingantattun ingredients wanda babu chemicals (No Paraben, No SLEs, SLS) kuma babu nadama a siyan kayanmu ๐๐
08126446452
cosmetics ltd
Gashi
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Kano
Kano
