Ahbabu rasulillah 2

Ahbabu rasulillah 2

Share

yakakejin shehu

24/05/2025

Aya uban sarakai muradul kullu Aya habibi sanka kaqara bai birnin kudu shehu habibi Aya masoya ishara nake arzikin ilahu agunka yake shehu tijjani gareka yake Aya mai barhama sanka nake ya habibi muradul kullu

08/05/2025

Ainil muradu barhama group WhatsApp ina masoya maisan shiga ya ajje number sa

Photos from Ahbabu rasulillah 2's post 04/05/2025

mai ishara ne mai bishara ne mai babbar qofa barhama subhanaka ya habibuzza'ti nifah rayuwa ta nan duniya d makomata can dik acikinka ne daman soyayyar ku ita mukazo muyi kai muna godewa soyayyar nan taku nifa itace addini na kuma nawadata d ita itace taqamata itace aqidata kai dik rayuwar ma gaba daya soyayyar kuce muna godewa dik wanda rayuwarsa tazama haka ina rantse muku d shehu yazama sarki a cikin halitta muna godewa ya mai barhama

19/11/2024

Barhaman naka ne sai yaya

Photos from Ahbabu rasulillah 2's post 22/02/2024

muna godewa

Photos from Ahbabu rasulillah 2's post 21/02/2024

qarshen dadi ganin ruhinllahi kai jama'a muna sha' a ninmu

30/11/2022

Sheikh Ahmad Abulfathi akoda yaushe yakan kusanto da Almajiranshi kusa dashi yana somusu dukkan Alkhairi a rayuwansu baya fifita kanshi akansu.Tare suke sallah tare suke wazifa tare suke tafiya tare suke cin abinci.
Ya na girmamasu, suna girmama shi. Yana musu kallon 'ya'ya suna masa kallon uba.Haka s**a rayu cikin aminci da kwanciyar hankali hars**a koma ga Allah. Allah ka sakawa sheikh Ahmad Abulfathi da Alkhairi.

Yusuf kansusi niyas 🙏

Photos from Ahbabu rasulillah 2's post 30/11/2022

hmmmm wato halitta tanada hankali shiyasa batagane komai yo takasa sanin kantama taya zatasan allah kafirar banza mushirika

29/11/2022

Wannan shine Shaykh Abū-Bakar ibn Muhammad ibn 'Abd-Allah Al-Kanawī Al-Tijānī, Wanda akafi sani da Mallam Mijinyawa Bakin Ruwa.

An haifeshi a shekarar 1313, daidai da shekarar 1895 miladiyya. Wato shekaru Takwas (8) kafin zuwan Turawa kasar Kano. Mallam ya rayu rayuwa mai cike da amfani da amfanarwa. Ya dade kan harkar karatu da karantarwa. Yayi rubuce rubuce masu yawa, kuma da yawa daga cikinsu an buga wasu.

Lokacin da babban malamin nan Sheikh Sharrif Muhammad Al-Alami yazo Kano a wajejen 1923, Mallam Abubakar Mijin yawa ne ya zama babban sakatarensa kuma Tafintansa.

Daga cikin manyan al-majiran sa da s**ayi karatu a gurin sa:
1. Sheikh Abubakar Atiku Sanka
2. Sheikh Sani Hassan Kafinga
3. Sheikh Mai Hula
4. Sheikh Tijjani Usman Zangon Barebari
5. Sheikh Malam Nasiru Kabara.
6. Sharif Ahmad Anwar
7. Sheikh Sani Mai Ishriniyya Bakin Ruwa

Allah ya karbi ran wannan bajimin malamin a 11th Rabī'u-l Awwal, 1366 Wanda yayi daidai da ranar 4 ga March 1946.

Allah ya kyautata makwanci, Allah ya bamu albarkacin sa amin.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano Kumbotso
Kano