Aabboottaa &ssooyyaayyyyaa

Aabboottaa &ssooyyaayyyyaa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aabboottaa &ssooyyaayyyyaa, Health/Beauty, gwarzo Road r/zaki kano, Kano.

08/08/2021

*❌INDA RABBANA❌*
Wannan kalmar ce tayi shuhra a Tsakanin Matasan mu musamman Gayu Na wannan zamani.
Itace kalmar da zakaji da yawan Gayu suna fadinta Cewa:.......

*INDA RABBANA BA WAHALA.*

Hakika wannan kalmar tana bukatar gyara Lura da yadda ake furtata.

Na farko shine ita wannan kalmar ta fara da "in" a ka'idar hausa kuwa, in tana zuwane bisa kokonto. Tunda ance in da Rabbabana to yanayin yaren Hausa Kuma zai iya kasancewa in Babu shi.
Shi Ubangiji Azaliyyine Abadiyyi, soboda haka kalmar in Bai dace a wannan bigire ba. Tunda shi Ubangiji ALLAH akoda yaushe akwai shi Yana Nan.

Na biyu Kuma fadinsu Ba wahala.
Nanma da gyara. Domin tsiran Bawa daga dukkan wata Wahala shine biyayyarshi ga Mahaliccinshi.
Kamata yayi ace *"(IN ANBI RABBANA BA WAHALA"* )Wannan shi yafi dacewa.
Domin dama shi ALLAH Yana Nan haka Azabarshi Yana Nan ga dukkan wanda ya kaucewa Hanyarshi.

ALLAH yasa mudace.

_IN ANBI RABBANA BA WAHALA_✔️💯

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Gwarzo Road R/zaki Kano
Kano
6707