Zumunta yan uwa Muslimai
Muna fadakar da yan Uwana Maza da mata cewa wannan page mun budeshine saboda fadakarwa
22/01/2021
:TAMBAYA MABUDIN ILMI::Wane abune Allah yafara halitta?abinda Allah yafara halitta shine alkalami. 2.wane laifi akafara yiwa Allah?laifin da akafarayiwa allah shine girman kai. 3.wane annabine sunansa yafiyawa a Alqur'ani?Shine Annabi Musa. 4.Wane Annabine Allah Yayimasa Lakani Dakhalilullah?Shine Annabi Ibrahim.5.Wane Sahabine Akanmasa Lakani Da Hubbu Rasulillah?Shine Bilal. 6.Acikin Matan Annabi Wacece Wanda Allah Dakansa Yadaura Aurenta Asama?Wadda Allah Yadaura Aurenta Asama Itace Zainab. 7.Acikin Sahabbai Wanene Wanda In Shaidan Yahadu Dashi Yake Buyewa?Shine Sayyadina Umar.'Fatan alheri yan uwa by najjari yusuf
rasulillahi (s.a.w), annabi tsira da aminci sutabbata gareshi yace Wallazi nafsi biya dihi, na rantse da wanda raina yake hannunsa, latazahaba duniya, duniya bazata gusheba hatta yamurrulrajilu alakabarahi, harsai wani mutum yazo wucewa tawajan wani kabari, wayata marragu, yana birgima akansa, yaqulu, yana cewa, yalaitani, ya kaicona, kuntu makana sahibu hazal qabarihi, dama ni nakasance acikin wannan qabari allah kasa mucika da imani.ammen by najjari yusuf
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano
207
