Nafeesa Beauty makeup & henna
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nafeesa Beauty makeup & henna, Beauty, cosmetic & personal care, Kano gwale, Kano.
11/08/2023
Cikin sati biyu zakuga aiki tabo ya fita fata ta koma asalin kalarta kuraje su fita kyallin fata da sheki abin sai Wanda ya gwada
Location Kano
09035187984
15/11/2022
Ina masu siyan daya ko sari ku garzayo muna maraba da kowa munada abubuwa kamar hk
Sabulun dilka mai magance kurage yana goge fata tayi kyau ga hadin dilka na amare mai haɗe da oil and honey suna gyara fata sosai tayi kyalli da sheki tayi haske ga Kuma lotion na gyaran fata Hajiya ta ba ruwanki da kowa sanyi ga oil na gyaran gashi yana fito da gashi sosai yana kashe amosani yanasa bakin gashi abin dai sai wanda ya gwada
Sabulun dilka
Hadin dilka na amare
Body lotion
Hair oil
Hair cream
Verseline
Shampoo
Curry and spices
Location kano
09035187984
11/11/2022
Hadin dilka na gyaran jikin amare sabulun dilka turaren huta najiki curry spices man kitso Makeup lalle Makeup training duka kan farashi mai sauki
Zamu gabatar da Makeup training yadda za'a hada sabulun dilka da kuma hadin dilka na amare duka akan kuɗi 5000 tsawon sati 8 weekend tare da bada certificate
Location:- kano
WhatsApp or call 09035187984
23/10/2022
Sabulun dilka
Sabulun carrot
Hadin dilka na amare
Man kitso
Curry and spices
Turare na jiki
Verseline
Sabulun wanke kai
Lalle
Muna bada sarinsu
Available Kano
09035187984
23/10/2022
Sabulun dilka
Hadin dilka
Amarya set
Available location kano
whatsApp number 09035187984
Aslm brk da dare
13/05/2022
Ina masu bukatar training na Makeup munayi kan 5000 sati biyu za'a koyi kwalliya, dauri, editing duka akan wannan kudi kuma za'a bada certificate bayan an kammala
Muna yin Makeup ga masu bukata ko lalle muna zuwa har gida muyi
Bridal makeup
Casual makeup
Special casual
Simple makeup
Lallen salatif
Lallen Zane
Bakin lalle
Muna online training ga masu bukata kan 500
Location:- Kano sabon titin mandawari
09035187984
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Kano Gwale
Kano
