Barakah Abdullahi
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Barakah Abdullahi, Health/Beauty, Kano.
😂😂😂
Farin Wata Sha kallo Haske Maganin Duhu Ni'ima Mai Sanya
Walwala MUHAMMAD RASULULLAH...
19/11/2021
Alhamdulillah i'm + 1
FALALAR "LAA ILAAHA ILLAL LAAHU
Daga Abu-huraira (R.A) yace: nace ya Rasulallahi, wane mahaluki ne ya fi dacewa da cetonka ranar alkiyama? Sai Manzo Allah (S. A. W) yace "hakika na zaci cewa babu wanda zai fara yi mini wannan tambaya kafinka, saboda yadda nake ganin kwadayinka game da hadisi. To wanda ya fi dacewa da cetona ranar alkiyama, shine mutumin da yace: "Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma ya fadi kalmar da ihilasi cikin kokon zuciyarsa, ko cikin ransa. "
(Bukhari ne ya rawaito shi)
22/09/2021
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
