Hamxa isah rijiyar lemo
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hamxa isah rijiyar lemo, Health/Beauty, Katsina Road, Kano.
25/12/2022
🎇🎅🎉🎅🎊🎅
23/12/2022
*ZA MU IYA SIYARWA KIRSITOCI SHANU SABODA KIRSIMETI ?*
*Tambaya*
Salamun alaikum,
Malam zan iya kaiwa Kirsitoci Shanu zuwa Kudu a lokacin Kirsimeti.
Duka kasuwancina a Ilela nake yi, Amma lokacin Kirsimeti Muna kaiwa Kudancin Nigeria, saboda ana samun riba Mai yawa.
*Amsa*
Wa alaikum assalam
Allah Ya taimaki malam Idan ya kasance yana kai musu kafin Kirsimeti babu laifi in ya ci gaba, saboda Annabi SAW ya yi Mu'amala da Yahudawa, Kuma wasu kudaden na su a kwai haram a ciki.
Amma kai musu saboda bikin Kirsimeti kawai, zai iya shiga cikin taimakekeniya wajan aikata sabo, wanda Allah Ya haramta a aya ta biyu a suratul Ma'ida.
Malamai sun hana siyar da Dawa ga wanda zai yi giya da ita, kamar yadda su ka haramta siyar da makamai lokacin da fitina take ruruwa, hakan sai ya nuna bada gudunmawa a irin wannan yanayin haramun ne.
Duk wanda ya kame daga sabo Allah zai azurta shi ta inda ba ya zato, ya kuma canza masa da mafi alkairi.
Allah Ne Mafi sani
*Amsawa*✍️
*DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*
20/12/2022
Daga *ZAUREN FIQHUS SUNNAH*
08/08/2021
😱😊😊😱
27/07/2021
Best weashe
22/06/2021
Who is better for our life
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Katsina Road
Kano
