MATA DA MAZA

MATA DA MAZA

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MATA DA MAZA, Health/Beauty, Kano.

29/05/2024

Daure Karanta, Zai Maka Amfani Duniya Da Lahira 👇

Idan kana sallah mai kyau, kana sallah acikin lokaci, kana sallah irin yanda annabi saw ya koyar da ita, kana sallah don neman yardar Allah ba domin mutane ba

To tabbas Allah zai kareka daga alfasha (Zina, luwadi, maɗigo, da sauransu)

Kuma Allah zai kareka daga aikata duk wani laifi (Sata, ta’addanci, cin amana, shaye-shaye, saɓa alƙawali, girman kai, damfara, giba, gulma da sauransu)

Idan kana biyar mata, zinace-zinace, sace-sace, luwaɗi, shaye-shaye da sauran ayyukan saɓon Allah, alamace dake nuna cewa Allah baya karɓar sallar ka.

Saboda Allah ta’ala ya gayamana sallah tana hani daga alfasha, da duk wani abun ƙi

وَأَقِمِ ٱلصَّلَوٰةَۖ إِنَّ ٱلصَّلَوٰةَ تَنۡهَىٰ عَنِ ٱلۡفَحۡشَاۤءِ وَٱلۡمُنكَرِۗ

To yanzu wani rashin kunya dake yawo acikin al’umma shine:

Idan baka biyar mata, baka aikata zina, za’ace bakada lafiya 😆🥲
Saɓon Allah shine alamar kana lafiya

Idan kuwa baka shaye-shaye da yawon banza za’ace baka waye ba 😆🥲

Ita kuwa wayewa tana cikin biyar dokokin Allah, tare da bin umarnin Allah da manzon Allah saw.

Allah yashirya 🤲

Abubakar M Ahmad ✍
Allah kasa mudace ameen

01/03/2024
09/12/2023

Only future billionaire will like this photo ❤️

03/05/2023

Hello my follow

10/04/2023

NEW POST

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano