MUNIR TASIU BECHI
I'M MUSLIM
No body will discourage us from pursuing education, while he is there enjoying its benefits. Matasa idan kun samu dama kuyi Digiri๐จโ๐
24/07/2024
The real definition of Kana taka Allah na nashi
Duk Me wata Damuwa Da Take Hanashi Farin Ciki ALLAH Ka Yaye Masa Dan Alfarmar Annabi Muhammadu S.A.W
๐SAKON BARKA DA JUMAA๐
ุนู ุฃุจู ูุฑูุฑุฉู ุฑูุถูู ุงูููู ุนููููู ูุงูู: ูุงูู ุฑุณููู ุงูููู ุตููููู ุงูููู ุนููููููู ููุณููููู
ู:
{ู
ููู ุญูุณููู ุฅูุณููุงูู
ู ุงููู
ูุฑูุกู ุชูุฑููููู ู
ูุง ูุงู ููุนูููููู}.
ุญุฏูุซู ุญูุณููู ุฑูุงู ุงูุชููุฑู
ุฐููู ูุบูุฑูู ููุฐุง
On the Authority of Abu Hurairah ( may allah be pleased with him ) who said : the messenger of Allah Peace be upon him said" one of the Excellence of man's religion is his leaving alone thing which do not concern him" it's good hadith.
Transmitted by Thirmidhi and other relatives.
Amadadin Dantakarar chairman A karamar hukumar Dala, Hon Mannir Sharif Bawa nayiwa Daukacin Al ummar Karamar hukumar dala Dama jihar kano baki daya barka da wannan rana ta jumaa dafatan allah yahadamu da dukkan alkhairan dake cikinta dukkan wani sharri ubangiji ka kiyaye mu, Allah Muna rokon ka ka karษi ibadunmu Acikin wannan rana me albarka Kayafe mana kurakuren mu.
BARKA DA JUMAA
19/07/2024
Jumu'ah mubarakh jagororin fita kunya Bilya Sunusi Bechi
Hon ali Musa Danmaliki Hardworker kumbotso 2024 Insha'Allah
Allah ubangiji ya Ida nufi ameen
MUNIR TASIU BECHI
19/07/2024
19/07/2024
๐๐๐๐
17/07/2024
Yadda tagudana kenan Asafiyar wannan rana yayinda Mai Martaba Sarkin karaye Alhaji Maharazu Rogo yasamu tarba tamusamman ga Al'umar sa, yayin Shigarsa fada.
17/07/2024
Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Samu Kyakkyawar Tarba Daga Yan Kasuwar Kantin Kwari Da Masu Sanaโa a Kan Titin IBB Inda Sukayi Cincirindo Domin Mika Masa Gaisuwa Akan Hanyarsa Ta Zuwa Taโaziyya a Unguwar Kofar Mata.
16/07/2024
Na rantse bani nace achire ba ๐
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Bechi
Kano
