DAN SARKI MEDIA GROUP

DAN SARKI MEDIA GROUP

Share

mun bude wannan group ne Dan tallata Dan sarki jikan sarki Prince Abdullahi Abbas

25/12/2021

Baba Ganduje Yafiku Iya kulle kulle ingaya muku
Muje zuwa

25/12/2021

We wish you Happy birthday sir

06/12/2021
02/11/2021

========DANSARKI MEDIA TEAM""""""""""""""""""""

Manyan yayan baba Nasarun munallahi wafathun kabeeb

Barkanku da wannan Rana ta talata

31/10/2021

Dan sarkin dai shine Layin mu

23/10/2021

Baba Dansarki da Baba Buhari
Muna rokon Allah yataimakeku

22/10/2021

,,,DAN SARKI MEDIA TEAM

20/10/2021
Buharin gwale

Hakika Bazamu yarda ba kage da karya ko Rashin kunya Da cin mutunci Ko wulanci da Marasa kunya sukeyiwa Shugabanmu Dan sarki jikan sarki Zababben shugaban jam'iyyar APC na kano Prince Abdullahi Abbas ba

Tabbas zamusaka Kafar wando daya da masu irin wannan hali Duk wanda yai wani Abu dazai taba muhibbar ubanmu to muma zamu taba ubab ubansa ko waye

Ba'afimu Abin fadaba daga kafa mukeyi saboda biyaiya Amma yanzu tafaru ta kare
munada tarihinka da na iyayenka munsan cin Amanar da sukayi kuma sukeyi Ko waye kai Ajihar kano indai kataba yin mulkar a kano munsan Badakalar da kai

Kai sanatan tsautsayi shugaban masu karbe karbe Allah Abaki fir'auna Azuci kamar Abakinka Akasaukar da Rantsuwa Kakiyemu kuma kajiraci damkar ubangiji domin kaketa haddin Allah kuma semuntarwatsaka

Kaikuma maizagon kasa Gemu uwa burushi munsanka A ANPP Munsanka A CPC munada data munsan neman Abincine yakaika kuma tunda kataba dan sarki wallhi saimun tabaka
Sai munmaka Rugurugu

Jamiyya Abarwa dan sarki Ko basa so

Signed By
Buharin Gwale
Dansarki media Team

22/10/2021

Gawuna ma yace ga layin gaskiya nan
Muna hade

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Amiar Palace Kano
Kano