MTB News agency
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MTB News agency, Kano to kaduna, Kano.
21/05/2026
Allah yasaka mata da Alkairi 🤲🙏👇.
Kuyi following na Sabon page din mu.
👇
MTB News agency
Siyasar 2027 takara daukar Wani Sabon salo🥺🔥
#
Wazaka zaba a Matsayin shugaban Kasa a 2027
Ka fadi sunan Allah guda daya tak ,
Da Niyyar Allah ya yaye maka Dukkan damuwar ka.
👇
AR-RAHMAAN🤲✍️
Kutsaya ku Saurara.
Ya Allah Kasa Muyi Kyakykyawan Karshe 😭
18/05/2026
🗣️ DAGA JOS ZUWA DUNIYA 🌍🔥
Alhamdulillah 🙏
General BMB ya cika:
🎊 350K FOLLOWERS 🎊
Wannan ba ƙaramin cigaba bane 😳🔥
Daga Kannywood 🎬
zuwa social media 📱
General BMB ya ci gaba da samun ƙaunar masoya daga sassa daban-daban ❤️👏
💬 Kai fa ya kake ganin Matsayin General BMB a zuciyarka?
❤️ Jarumi mai basira
👍 Mai faɗin gaskiya
🔥 Mai nishaɗantarwa
✍️Dan gwagwarmaya
😮 Dukkan su
📲 Ku tayashi murna a comments 👇🔥
Kukasance tareda mu
📰 MTB News Updates
“Labarai cikin sauri da gaskiya”
18/05/2026
Dalilai 3 dazasu sa Tinubu Faduwa Zafen 2027 👇
Kusaka mana Ra,ayinku a Comment section ✍️
Like
Coment
Share
18/05/2026
🚨 BREAKING NEWS 🚨
Rahotanni na nuna cewa haɗin gwiwar jami’an tsaron Najeriya da sojojin Amurka sun kai sabbin hare-hare kan ’yan ta’addan ISIS a Arewa maso Gabashin Najeriya 🇳🇬🔥
Rahotanni sun ce an kashe mayaƙa sama da 20 a farmakin da aka kai a yankin Borno.
Wannan na zuwa ne yayin da matsalar tsaro ke ci gaba da ɗaukar hankalin ’yan Najeriya 😳
🗣️ Kai fa, kana ganin irin wannan haɗin gwiwa zai taimaka wajen kawo ƙarshen ta’addanci kuwa? 👇🔥
❤️ Eh
👍 A’a
😮 Kokana ganin zallar Siyasa ce kawai.
👇
Ku kasance tareda mu 👇
📰 MTB News Updates
“Labarai cikin sauri da gaskiya”
17/05/2026
🚨 SIYASAR 2027 AKWAI KALLO🚨
Ga wasu dalilai da mutane ke cewa zasu iya kawo sauyi a zaɓen Najeriya na 2027 👇🔥
1️⃣ Haɗuwar kan ’yan adawa 🤝
Ana ta magana akan haɗin kai tsakanin:
🔹 Atiku Abubakar
🔹 Peter Obi
🔹 Hamza Al-Mustapha
🔹 da sauran manyan jiga-jigai 😳
2️⃣ Sulhu da fitar da ɗan takara mai ƙarfi 🗳️
Wasu na ganin idan aka haɗa kai aka fito da mutum ɗaya mai karɓuwa, siyasar 2027 zata ɗauki sabon salo 🔥
3️⃣ Talakan Najeriya 😅🇳🇬
Tsadar rayuwa, matsin tattali da damuwar jama’a na iya taka muhimmiyar rawa wajen yanke hukuncin zaɓe.
🗣️ Kai fa menene ra’ayinka? Kana ganin APC zata sake nasara kuwa a 2027? 👇🔥
❤️ Eh
👍 A’a
😮 Lokaci ne zai nuna
📰 MTB News Updates
“Labarai cikin sauri da gaskiya”
17/05/2026
🚨 TAMBAYAR YAU 🚨
A halin yanzu 🇳🇬
Wanne ɗan gwagwarmaya ko ɗan siyasa ne kake ganin yana ƙoƙarin aiki domin talakan Najeriya? 🤔🔥
Shin:
✔️ yana faɗin gaskiya ne?
✔️ yana taimakon jama’a ne?
✔️ ko kuwa siyasa kawai yake yi?
🗣️ Ka yi mana tagging ɗinsa 👇
📲 Ka yi sharing domin sauran mutane su bada ra’ayinsu.
💬 Muna son jin muryar al’umma 🔥🇳🇬
📰 MTB News Updates
“Labarai cikin sauri da gaskiya”
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Kano To Kaduna
Kano
TASHARLABARAI�
