Da Zinar Wuri Gara Auren Wuri
Babban burina shi ne haษa aure Sunnar Annabi Sallallahu alaihi wasallam
Assalamu alaikum
๐๐๐๐ ๐๐ ๐๐๐๐๐ฐ๐ ๐๐๐๐๐ง ๐๐ ๐๐๐ค๐ ๐๐ฎ๐ซ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ง๐๐ง ๐๐๐ฅ๐๐ฒ๐๐ง:
๐: ๐๐ข๐ซ๐๐ง ๐ญ๐, ๐ค๐จ ๐ฒ๐ข ๐ฆ๐ ๐ญ๐ ๐ฌ๐ฦ๐จ๐ง ๐ญ๐๐ฑ๐ญ ๐ ๐ค๐ฎ๐ฅ๐ฅ๐ฎ๐ฆ.
๐: ๐๐ข ๐ฆ๐ ๐ญ๐ ๐๐ฎ๐ค ๐๐๐ฎ๐ง ๐๐ ๐ญ๐ ๐ค๐ ๐๐ฎฦ๐๐ญ๐ ๐ ๐ฅ๐จ๐ค๐๐๐ข๐ง ๐๐ ๐ญ๐ ๐ค๐ ๐๐ฎฦ๐๐ญ๐๐ซ.
๐: ๐๐๐ฌ๐ก๐ข๐ง ๐ง๐ฎ๐ง๐ ๐ฆ๐๐ญ๐ ๐๐ฎ๐ฌ๐ค๐ฎ๐ซ๐๐ง ๐ญ๐.
๐: ๐๐๐๐ ๐ฆ๐ ๐ญ๐ ๐๐ ๐๐ค๐ฐ๐๐ข.
๐: ๐๐ข ๐ฆ๐ ๐ญ๐ ฦ๐๐ซ๐ฒ๐ ๐ฌ๐๐๐จ๐๐ ๐๐๐ซ๐๐ง๐ญ๐ ๐ฆ๐ ๐ญ๐.
๐: ฦ๐๐ฎ๐ค๐๐ซ ๐ง๐๐ฎ๐ฒ๐ข๐ง ๐๐ฎฦ๐๐ญ๐ฎ๐ง ๐ญ๐ ๐๐ ๐ฌ๐ฎ ๐ค๐๐๐ข ฦ๐๐ซ๐๐ข๐ง ๐ค๐.
๐: ๐๐๐๐๐๐ญ๐๐ซ ๐ฆ๐ ๐ญ๐ ๐๐ ๐ข๐ญ๐ ๐ค๐ษ๐๐ข ๐๐ ๐๐๐ฒ??๐ง ๐๐ฎ๐ซ๐๐ง ๐ค๐ฎ.
๐: ๐๐ ๐ญ๐ ๐ฆ๐๐ก๐ข๐ฆ๐ฆ๐๐ง๐๐ข ๐๐ข๐ฒ๐ ๐๐ ๐ค๐จ๐ฆ๐๐ข.
๐: ๐๐ข๐ง ๐ฆ๐ฎ๐ญ๐ฎ๐ง๐๐ข ๐ฐ๐๐ฌ๐ฎ ๐ ๐ ๐๐๐๐ง๐ญ๐ ๐ฌ๐๐๐จ๐๐ ๐ข๐ญ๐.
๐๐: ๐๐๐๐ ๐ฆ๐ ๐ญ๐ ๐๐ ๐๐๐ฎ๐ง ๐๐ ๐ค๐๐ฌ๐๐ง ๐๐ ๐ณ๐๐ข ษ๐จ๐ซ๐ ๐๐.
๐๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ฌ๐ฎ ๐ฆ๐ ๐ญ๐ ฦ๐ฐ๐ฦ๐ฐ๐๐ฅ๐๐ง ๐ฒ๐๐ซ๐ ๐ง๐ ๐๐๐ฌ๐ฎ, ๐๐ฎ๐ค ๐๐๐ข๐ง๐๐ ๐ค๐ ษ๐จ๐ซ๐ ๐ฆ๐๐๐ ๐๐ค๐๐ข ๐ญ๐จ ๐๐ ๐ ๐ก๐๐ค๐ ๐ณ๐ ๐ญ๐ ษ๐จ๐ซ๐.
Duk saurayin da bai yi aure ba yana da shekara 21. To, ya zama barazana ga al'umma. Inji Brigham Young
'Yan mata,
1. Ku daina tunanin duk wani namiji mai mai kudi ne.
2. Ba a lissafa mai tuka motar gidansu a mai mota.
" Duk wanda ka Aura ka tabbatar daman zai saba maka. Amma ka zabi wanda idan ya saba maka, zai baka hakuri. Duk wanda baya baka hakuri lokacin kuna soyayya, ba zai taษa baka ba bayan kunyi Aure. "
Ba abinda yake da muhimmanci ga ma'aurata kamar fahimtar juna.Dalilin haka ne zai sanya a samu baraka yanzu a shirya a minti.daya
BAYAN AN SANYA MUKU RANAR AURE!
1- Zata rage jin kunyarka da kaso 40%
2- Maganar da bata iya fada maka a baya, yanzu zata dinga fada maka,
3- Hatta wani ciwo da take fama dashi, wanda a duniya in ba iyayenta ba, babu wanda yasan da wannan ciwo, a yanzu cikin nutsuwa da kwanciyar hankali zaka ji tana labarta maka shi,
4- Abinda bata iya tambayarka a baya, yanzu ko gezau ba zata yi ba wajen tambayarka,
5- 70% na firarku a yanzu zaku dinga yinta ne akan rayuwar ku ta bayan an daura muku aure,
6- Dukkan abinda tayi a yanzu, ko akayi mata, ba tare da ka tambayeta ba zaka ji tana baka labarin sa!
7- Idan a baya kuna yin kwana 3 baku yi wayaba, to ka sani a yanzu zai zama laifi akanka kuyi kwana 2 ba tare da anyi waya ba,
8- Fada zai yawaita a tsakanin ku a yanzu, watakila a cikin kowanne sati daya sai kunyi fada a kalla sau biyu
Alakar Soyayya bayan sanya ranar Aure tana sauyawa, kamar yanda alakar Soyayya ke sauyawa bayan an daura Aure.
Matuฦar budurwarka tana kula tsohon saurayinta (ex), da sannu kai ma za ka zama tsohon saurayi.
Mafita, kar ka ษatawa kanka lokaci, ta zaษa, ko kai ko shi, ko ka janye jiki ka bar wasan ษoye.
Alamomin Lalacewar matashi Guda Biyar Ne 5
1* Rashin Yin Salloli biyar.
2* Rashin zuwa Makaranta.
3* Rashin Sana'a
4* Shaye-Shaye.
5* Fa'da Da Iyaye.
Yaa Allah ka Shiryar Damu Hanya ma Dai-Dai Chiya.๐คฒ
Dan Adam baya rabuwa da kananan laifukan da ya sani da wanda bai sani ba.Duk yadda zakayi ka kiyayi aikata laifuka masu hallakarwa
Ita lahira ba' a samunta sai da tsarkin zuciya.shin ka na tsarkake zuciyarka daga munafunci,mugunta,keta,hassada ?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Maiduguri
Kano
