Sheikh Ibrahim zakzaky online

Sheikh Ibrahim zakzaky online

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheikh Ibrahim zakzaky online, Health/Beauty, Kano.

Photos from Sheikh Ibrahim zakzaky online's post 14/11/2022

Update:

Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), received the convener of Concerned Nigerians, and human rights activist, Prince Deji Adeyanju at his Abuja residence.


13/11/2022

Hausa:

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya amshi bakuncin dan rajin kare hakkin bil'adama Prince Deji Adeyanju a gidansa dake Abuja.


13/11/2022

06/11/2022

Jagora Sayyed Ibraheem Zakzaky (H) kan matsalar tsaro:

“In mutum ya lura, su mahukuntan kasar nan ba ya dame su bane, bai dame su ba sam. Kuma in ma za su nuna sun dauki mataki to wadansu karairayi s**an ta ta yi kawai. Kashin gaskiyar magana shine wani shiri ne daga waje.


06/11/2022

Leader Sayyed Ibraheem Zakzaky (H) on insecurity:

The (insecurity ) issue does not concern this country's rulers. It does not concern them at all. They even lie to the people to make it look like they are taking a serious action. But the truth of the matter is, this is a foreign conspiracy.


06/11/2022

04/11/2022

"Babban abin da za ka yi na nuna kauna ga Sayyida Zahra (SA) shine koyi da koyarwarta. Koyarwarta kuma shine koyarwar yayanta wadanda su s**a san ta. A bangarorin koyi da Sayyida Zahra (SA) akwai janibin tsayawa kyam a tafarkin (adalci), ita bata yarda da zalunci ba. A yi kokari a siffanta da siffofin Sayyida Fatima Azzahra (SA), da na Sayyida Zainab (AS).."

— Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) a yayin ganawa da Dandalin 'yan uwa mata (Sisters Forum) ranar 22/01/2022.



04/11/2022

English

"The biggest thing one could do to show their love and adoration for Sayyidah Zahra (AS) is to emulate her teachings, which are the teachings of her children who knew her the most"
....."emulating Sayyida Zahra (AS) include standing firm on justice, because she did not accept in injustice and stood firmly against it."

" One should try to be charactarized by characteristics of Sayyida Fatima Zahra (AS) and that of her daughter Sayyida Zainab....."

-Leader Sayyid Zakzaky - In a meeting with Sisters forum during Commemoration of the Birth of Sayyida Zahra (AS)



04/11/2022

02/11/2022

بسم الله الرحمن الرحيم

إنا لله وإنا إليه راجعون

Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), conveys the message of condolence on the death of the late Ayatollah Hajj Abbas Ali Akhtari (May Allah bless him) to Imam Sayyed Ali Khamene'i (H), his family especially his brother Hujjatul Islam Sheikh Mohammad Hassan Akhtari, and all his loved ones in the cities of Semnan, Rey and Eslamshahr, as well as to the great scholars and the Hawza Ilmiyyah.

May Almighty God increase his status and bless his legacy.

Szakzakyoffice
01/11/2022

Hausa:

بسم الله الرحمن الرحيم

إنا لله وإنا إليه راجعون

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), na isar da sakon ta'aziyyar rasuwar babban malami marigayi Ayatullah Hajj Abbas Ali Akhtari (yardar Allah ta tabbata a gare shi) ga Imam Sayyed Ali Khamene’i (H), Iyalansa musamman dan uwansa Hujjatul Islam Sheikh Mohammad Hassan Akhtari, da dukkanin masoyansa a garuruwan Simnan, Ray, da IslamShahr, haka nan kuma ga manyan malamai da makarantar Hauza Ilmiyyah.

Allah Madaukakin Sarki ya kara masa girman matsayi sannan kuma ya albarkaci abubuwan da ya bari.

Szakzakyoffice
01/11/2022

29/10/2022

بسم الله الرحمن الرحيم

Innaa lillah wa innaa ilaihir raji’uun!

The terrorist attack at the Shrine of Ahmad bin Imam Musa (AS) that led to the martyrdom of over a dozen people including women and children shows the enmity that bullying superpowers have towards the Islamic Republic of Iran and its people. This terrorist attack will only increase hatred for those who committed it.

Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), offers his heartfelt condolences to Imam Khamene'i (H), the families of the victims, the entire residents of Shiraz, and the Iranian people as a whole.

May Allah heal the survivors who sustained various degrees of injuries, and envelop the martyrs with His bountiful mercy.



29/10/2022

Hausa:

بسم الله الرحمن الرحيم

Innaa lillah wa innaa ilaihir raji’uun!

Harin ta’addanci a haramin Ahmad bin Musa (a.s) da ya kai ga shahadar maza, mata da kananun yara, a garin Shiraz, ya nuna irin kiyayyar da karnukan farautar kasashe masu girman kai kewa juyin juya halin Musulunci da al’ummar Iran. Sakamakon wannan harin ba zai yi komai ba sai dada kyama ga wadanda s**a aikata.

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) na mika sakon ta'aziyya ga Imam Khamene’i (H), iyalan wadanda s**a rasa rayuka, mutanen Shiraz da dukkan al'ummar Iran. Allah Ta’ala ya ba da lafiya ga wadanda s**a samu raunuka; ya lullube shahidan wannan hari da rahamar sa.


29/10/2022

25/10/2022

SANARWA:

بِسْمِ اللَّـهِ الرَّحْمَـٰنِ الرَّحِيمِ

اللهم صل على محمد وعلى آل محمد🌹

Daga: Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H).

Ana sanar da 'yan'uwa fara duban jinjirin watan Rabīʿ al-Thānī, yau Talata 29 ga Rabīʿ al-Awwal 1444. Za'a sanar da labarin ganin watan ta wadannan lambobi:

07064194054
09036186572

Wassalam
Szakzakyoffice
25/10/2022

Photos from Sheikh Ibrahim zakzaky online's post 23/10/2022

Update

Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) receives brothers who attended a short course on Islamic theology in Lebanon at his Abuja residence.


22/11/2022

Hausa:

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya gana da Yan'uwan da s**a halarci Daura Ilmiyya ta wata (1), a Kasar Lebanon, a gidansa dake Abuja.


22/11/2022

Photos from Sheikh Ibrahim zakzaky online's post 13/10/2022

Update

On the occasion of the birthday anniversary of Prophet Muhammad (PBUH), Brothers and Sisters of the Islamic movement visited leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) at his Abuja residence.


12/10/2022

Hausa:

A yayin da ake tarukan Maulidin Manzon Allah (SAW) ‘Yan Uwa sun ziyarci Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), a gidansa da ke Abuja.


12/10/2022

Photos from Sheikh Ibrahim zakzaky online's post 02/10/2022

Update

Leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), received the final year students of Dar Al-Thaqalain Kano, today at his Abuja residence.


01/10/2022

Hausa

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya amshi bakuncin Dalibai Yan Ajin karshe a Dar Al-Thaqalain Kano, yau a gidansa dake Abuja.


01/10/2022

Photos from Sheikh Ibrahim zakzaky online's post 26/09/2022

Update

On the anniversary of martyrdom of the Holy Prophet Mohammad (PBUH) and Imam Hassan (PBUH), leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), meets some brothers and sisters of the islamic movement at his residence in Abuja.


25/09/2022

Hausa

Yayin zaman juyayin wafatin Manzon Allah (SAW), da Shahadar Imam Hassan Mujtaba (AS), Jagora ya gana da ba'adin yan' uwa jiya Lahadi, a gidansa dake Abuja.


25/09/2022

Photos from Sheikh Ibrahim zakzaky online's post 12/09/2022

Update

A group of business forum of the Islamic movement in Nigeria held talks with leader Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), at his Abuja residence.


11/09/2022

Hausa

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya gana da dandalin yan kasuwa a gidansa dake Abuja.


11/09/2022

11/09/2022

An Karrama Maukibin Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), dake hanyar Tattaki daga Najaf zuwa Karbala.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Kano
BUNKURE