Fzy Amentacce
Story
02/03/2026
Jiya nasha ruwa a waje mai tsada
Kamar wasa oganmu Usman Shugaba yakirani yace Ali M Yarima kana Abuja haryanzu? Nace eh sir saiyace zanbama sarkin doka Mahidu Mu'azu Abubakar number dinka zakazo gidana shan ruwa.
Wllh kamar wasa ina shiga gidan oga da sarkin doka nafara haduwa mutum mai karanci dasan mutane already daman akwai kauna nida sarkin doka.
Tabbas nayi buda baki mai tsadar gaske Allah yasaka da alkhairi.
14/11/2025
01/05/2025
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
L/lemo
Kano
EH
