Khaleefa m Ahmad
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khaleefa m Ahmad, Health/Beauty, Kano.
CIGIYA ZUWA GA ƘASAR NIGER🇳🇪
Sunana khalifa tijjani Musa (Balan ta masar)
Ina cigiyar iyalan ɗan uwan Mahaifina mai suna ilyasu ɗan asalin NIGERIA jihar kano unguwar yalwa Ƙulƙul.
Ya shiga NIGER shekara 50 zuwa 60 da s**a wuce har yanzu bamu sami labarin sa ba.
Idan Allah yasa kun gani ga lambar da za'a sameni call ko whatsapp.
09074615387
09064113876
08125727637
08138575755
01/10/2025
Yau ana daga tutoci, ana karanta jawabai, ana rera wakoki. Za su ce Najeriya ta cika “shekaru 65 da ‘yanci.” Amma ‘yanci daga me? Daga mulkin Turawa, eh. Amma ba daga talauci ba. Ba daga yunwa ba. Ba daga zubar da jini ba.
Ka duba Kano — cibiyar kasuwanci da aka santa a duk faɗin Afirka. A wurare irin su Kurna, ’yan daba suna ruguza al’umma da adduna da bindigogi. Uwaye na boye ’ya’yansu, uba na gadin ƙofa. Duk dare yaki ake. Wannan shi ne “’yancin” da aka samu bayan shekaru sittin da biyar?
- ‘Yanci ya kamata ya kawo ilimi, makarantu, da ayyukanyi ba kungiyoyin ’yan daba ba.
- ‘Yanci ya kamata ya kawo aiki da tsaro, ba ‘yan Data boys ba da jahilan yaran ‘yan siyasa.
- ‘Yanci ya kamata ya kawo tsaro, ba tsoro ba.
Amma me muke gani? Waɗanda s**a gaji Najeriya daga Turawa sun koma mallakar jama’arsu da rashawa, sakaci, da mulkin banza. Sun fi Turawan da s**a tafi muni, tunda wadannan da addininmu da adunmu şu ke cutarmu.
Dan Bello yace:
“Wannan abinda ake kira ‘yancin kai ya koma barkwanci — talaka yana karkashin mulkin mallaka har yanzu. Mallakar Turawan waje ta koma mallakar barayin cikin gida. Idan ‘yan Daba na cigaba da zubda jini a Kurna yayin da shugabanni ke rera waka da was a da tuta, to wannan ba ‘yanci ba ne — zalunci ne da ake ce masa bikin murnar ƙasa.”
✊🏽 Ƙarfin Jama’a – Sabuwar Duniya
30/09/2025
First / October Ta kasance ranar kunci ga Al'umar Nigeria,
Hakika ranar da muke kira ranar samun ÿanci ranace da ta kasance abar bakin ciki wajen tunawa,
Amfanin samun ÿanci a kasa shine:- domin Al'umar wannan kasa su nuna kwarewa da bajintar su waje kawo canje-canje musamman aban garori guda biyar 5 Kamar haka,
1) Bunkasa tsaro
2) Bunkasa lafiya
3) Bunkasa ilimi
4) Bunkasa tattalin arziki
5) bunkasa garuruwa da kayan bukata .
Tambaya anan shine:- wanne talaka ya amfana
24/09/2025
💖💖💖💖💖
22/09/2025
Some🌟years🌟ago
21/09/2025
🌟Ina🌟zan🌟ganku🌟pls🙏🙏🙏
20/09/2025
♥♥♥♥♥
19/09/2025
🌟🌟🌟
18/09/2025
💥💥Kannywood actress🔥🔥
Lokacin da s**a fara ďaukaka
18/09/2025
⏰⏰⏰
17/09/2025
💥💥💥
🌟💡🌟
🔥🔥🔥
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
