Villa's Tv Shows

Villa's Tv Shows

Share

films & comedy.

07/12/2025

Hello Everyone 👋

07/12/2025

Masifun da Zawara ke shiga a kasar Hausa,
Bayan mutuwar auren su a zamansu na gida,
kuje YouTube Channel din mu mai suna 👇 👇
(Villa's Tv Shows)
domin kallon cikakken shirin, tare da jigawa

⚡️ TINKIYA @𝐂𝐮𝐭𝐞𝐛𝐨𝐈 🦅🎀 👊🏻👊🏻👊🏻 Followcome 🌹
RT Hon Sani Wakili Hon Ashiru Idrees Kb International Musa Sani Jini Sani YA U Small Samaila Uba Ibrahim Uba Nura Musa Ibrahim Basheer Nigerian Sunusi Beguwa Minjibir Nura Bagio Yunusa A Wada Yusuf Abdulbari Abubakar Abu Mardiyya Sanusi Kawu Kologo Nafiu Ahmad Musa Koya

05/12/2025

Bai kamata ba abar yarinya budurwa tana tara kayan aurenta ba da kanta, sabida gudun matsala, YouTube
Channel (Villa's Tv Shows)

Masifun da Zawara ke shiga a kasar Hausa,
Bayan mutuwar auren su a zamansu na gida,
kuje YouTube Channel din mu mai suna 👇 👇
(Villa's Tv Shows)
domin kallon cikakken shirin, tare da jigawa

⚡️ TINKIYA @𝐂𝐮𝐭𝐞𝐛𝐨𝐈 🦅🎀 👊🏻👊🏻👊🏻 Followcome 🌹
RT Hon Sani Wakili Hon Ashiru Idrees Kb International Musa Sani Jini Sani YA U Small Samaila Uba Ibrahim Uba Nura Musa Ibrahim Basheer Nigerian Sunusi Beguwa Minjibir Nura Bagio Yunusa A Wada Yusuf Abdulbari Abubakar Abu Mardiyya Sanusi Kawu Kologo Nafiu Ahmad Musa Koya

04/12/2025

20/11/2025

Kungiyar kare mutunci zatayi shahararren taro, Wanda ake saka ran Halartar Shugaban masu capacity na Africa 🌍 Alh Aliko Dangote

Da fatan kaima ki kema zakuje ku nuna capacity dinku,
Cikakkiyar Hirar nan nakan YouTube Channel din mu mai suna (Villa's Tv Shows)

15/11/2025

Bana bukatar gabatar da kaina sabida kowa ya sanni in Alh 😄😄
Sai dai in ba mutane ne ke kallan shirinku ba, kai ko a aljanu akwai yan kare mutunci 😄😄

Mai gabatarwa ya batawa
rai yace kai banza a banzane, kai ba kowa bane, cikakken hirar na YouTube Channel din mu mai suna 👇 👇👇
Villa's Tv Shows

Tab dijan, turka turka da shugaban kare mutunci na kasa baki daya, Alh Abdul (turaki)
SARAKI
abun yakai ga sai anje Barkate Family, ka gyara kalamanka
a cikin shirin mu na yau mai taken ZUCIYAR JAMA'A 💑💏
zaku iya kallon cikakken a YouTube Channel din mu mai suna 👉Villa's Tv Shows

Facebook: villastudio Facebook Villa's Tv Shows Tiktok Villastvshows Instagram
⚡️ jigawa 👊🏻👊🏻👊🏻 Followcome Murtala 🌹  Wakili💎

Interview ya zama tashin hankali tsakanin Abdul (Turaki) Shugaban Kungiyar kare mutunci, da Alejo 14/11/2025

https://youtu.be/2Tmq__qfMIg

Interview ya zama tashin hankali tsakanin Abdul (Turaki) Shugaban Kungiyar kare mutunci, da Alejo Interview ya zama tashin hankali tsakanin Abdul (Turaki) Shugaban Kungiyar kare mutunci, da Alejo

14/11/2025

Mai gabatarwa ya batawa
rai yace kai banza a banzane, kai ba kowa bane, cikakken hirar na YouTube Channel din mu mai suna 👇 👇👇
Villa's Tv Shows

Tab dijan, turka turka da shugaban kare mutunci na kasa baki daya, Alh Abdul (turaki)
SARAKI
abun yakai ga sai anje Barkate Family, ka gyara kalamanka
a cikin shirin mu na yau mai taken ZUCIYAR JAMA'A 💑💏
zaku iya kallon cikakken a YouTube Channel din mu mai suna 👉Villa's Tv Shows

Facebook: villastudio Facebook Villa's Tv Shows Tiktok Villastvshows Instagram
⚡️ jigawa 👊🏻👊🏻👊🏻 Followcome Murtala 🌹  Wakili💎

Pls a taimaka a mana sharing pls Nagode

12/11/2025

Allah ka sake kare yayan mu da kannan mu a wannan harkar ta Shaye shaye Ameen

Hakika Shan miyagun kwayoyi nada matukar hatsari musamman ga yaya mata, Allah ya baki lfy Amen
Ta yadda na fara harkar shaye shaye, magana ta gaskia bacin rained ya kaini, sannan kawata, ta bani shawarar na fara sha dan zan mata da komai nayi barci mai dadi,
Inji Malama HAFSAT

Akwai abubuwan da ake min a gida wayenda basu dace ba, sabida mahaifiyata ta rasu, amman in na fadawa mahaifina, yana dauka karyane, sabida shi matafiyine, baya zama a gida,
(NADAMAR RAYUWA)
Kuje YouTube Channel din mu mai suna 👇 👇
Villa's Tv Shows
dan kallan cikakken shirin, mungode
zaku iya bibbiyar mu a
Facebook: villastudio
Instagram: villastudio_1
Hakika Rayuwar yayan mu musamman ma mata na cikin hatsari, duba ga yanda lamarin shaye shaye, ma ana ta'ammali da miyagun kwayoyi, yake kara yaduwa a cikin Al'umma,

mu dinga kulawa da abokanan yayan mu, da yanayinsu domin gane wasu sabbin al'amaru a tattare dasu, mu gaggauta zuwa domin binciken sabon yanayi da mukaga yayan ku suna ciki, a wajen likitoci, dan kauda shakku,

zakuga cikakken shirin nan in sha Allahu a YouTube Channel din mu mai suna 👇 👇 👇
Villa's Tv Shows

Facebook: villastudio
Facebook: villa digital studio
Tiktok: villastvshows
Instagram: villastudio_1 ⚡️ jigawa 👊🏻👊🏻👊🏻 Followcome

12/11/2025

Allah ka shiryemu da Harkar nan ta shaye shaye Ameen 🙏🙏🙏

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano