Usaini 2pac
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Usaini 2pac, Makeup artist, zoo Road gidan dan asabe, Kano.
Kano ta farka…
Kano na tafiya yadda ake so…
Da jagora nagari…
Mai kishin jama’a Abba Kabir yusif governor ceto…
�Makarantu sun fara haske, yara na samun ilimi,
Asibitoci sun inganta, jama’a sun samu sauƙin rayiwa,
Taimakon talaka ya ƙaru, rayuwa na gyaruwa,
A hankali Kano na canzawa zuwa alheri…
� Abba Kabir Yusuf!
Gwamnan talakawa!
Jagora mai gaskiya!
Kano na alfahari da kai Abba!
Abba Kabir Yusuf!
Mai kishin al’umma!
Muna tare da kai!
Sai gaba takeyi Kano!
�Matasa sun samu dama, burinsu na cika,
Manya da yara kowa na jin daɗin sauyin,
Haɗin kai ya ƙaru, zaman lafiya ya tabbata,
Kano ta zama abin koyi a Najeriya…
Mu godewa Allah…
Da ya ba mu jagora…
Mai gaskiya da amana…
�Allah ya ƙara maka ƙarfi,
Ya tsare ka daga sharri,
Kano ta ci gaba…
Da kai shugaba nagari Abba kabir yusif …
Daga taskar Usaini 2pac
Abba Kabir Yusuf
Abba Mustapha Inuwa Sani Danja
Kano ta farka…
Kano na tafiya yadda ake so…
Da jagora nagari…
Mai kishin jama’a Abba Kabir yusif governor ceto…
🎤Makarantu sun fara haske, yara na samun ilimi,
Asibitoci sun inganta, jama’a sun samu sauƙin rayiwa,
Taimakon talaka ya ƙaru, rayuwa na gyaruwa,
A hankali Kano na canzawa zuwa alheri…
🎤 Abba Kabir Yusuf!
Gwamnan talakawa!
Jagora mai gaskiya!
Kano na alfahari da kai Abba!
Abba Kabir Yusuf!
Mai kishin al’umma!
Muna tare da kai!
Sai gaba takeyi Kano!
🎤Matasa sun samu dama, burinsu na cika,
Manya da yara kowa na jin daɗin sauyin,
Haɗin kai ya ƙaru, zaman lafiya ya tabbata,
Kano ta zama abin koyi a Najeriya…
Mu godewa Allah…
Da ya ba mu jagora…
Mai gaskiya da amana…
🎤Allah ya ƙara maka ƙarfi,
Ya tsare ka daga sharri,
Kano ta ci gaba…
Da kai shugaba nagari Abba kabir yusif …
Daga taskar Usaini 2pac
Abba Kabir Yusuf
Abba Mustapha Inuwa Sani Danja
� MU DAINA ZAGIN ADDINI – MU GINA ƘASA! �
Ya ku ‘yan’uwa Musulmi da Kirista…
Me yasa zamu bar bambancin addini ya raba mu?
Me yasa zamu zagi juna alhali duk muna bauta wa Allah?
� Addini baya koyar da ƙiyayya
� Addini baya koyar da zagi
� Addini yana koyar da soyayyar gaskiya da zaman lafiya ne
� Maganar Gaskiya
Wanda yake zagin wani addini, ba ya kare nasa addinin — yana ƙara wutar rikici ne kawai!
� Yau muna ganin:
– Zagi a social media
– Cin mutunci
– Rarrabuwar kawuna
� Wannan ba daidai bane!
� Mu tashi tsaye:
� Mu mutunta juna
� Mu girmama bambancinmu na aƙida
� Mu haɗa kai don cigaban ƙasa
� Nigeria ta fi ƙarfin rikici a halin yanzu– haɗin kai ne yanzu zai ceto mu daga azzaluman shugabanni!
� Ina kira da babbar murya:
Idan ka ga ana zagi ka dakatar
Idan ka ji ƙiyayya ka yada soyayya
Wannan shine tinani kowa yayi addinin da yaga shine mafita a rayiwarsa amma zagi ko cin mutunci bai kamataba
� Ka rubuta ra’ayinka a comment:
� Ka share ɗin wannan sakon domin ya isa ga mutane!
Saƙon fadakarwa daga
Taskar Usaini 2pac
🔥 MU DAINA ZAGIN ADDINI – MU GINA ƘASA! 🔥
Ya ku ‘yan’uwa Musulmi da Kirista…
Me yasa zamu bar bambancin addini ya raba mu?
Me yasa zamu zagi juna alhali duk muna bauta wa Allah?
👉 Addini baya koyar da ƙiyayya
👉 Addini baya koyar da zagi
👉 Addini yana koyar da soyayyar gaskiya da zaman lafiya ne
❗ Maganar Gaskiya
Wanda yake zagin wani addini, ba ya kare nasa addinin — yana ƙara wutar rikici ne kawai!
💔 Yau muna ganin:
– Zagi a social media
– Cin mutunci
– Rarrabuwar kawuna
⛔ Wannan ba daidai bane!
🤝 Mu tashi tsaye:
✔ Mu mutunta juna
✔ Mu girmama bambancinmu na aƙida
✔ Mu haɗa kai don cigaban ƙasa
✨ Nigeria ta fi ƙarfin rikici a halin yanzu– haɗin kai ne yanzu zai ceto mu daga azzaluman shugabanni!
🙏 Ina kira da babbar murya:
Idan ka ga ana zagi ka dakatar
Idan ka ji ƙiyayya ka yada soyayya
Wannan shine tinani kowa yayi addinin da yaga shine mafita a rayiwarsa amma zagi ko cin mutunci bai kamataba
💬 Ka rubuta ra’ayinka a comment:
🔁 Ka share ɗin wannan sakon domin ya isa ga mutane!
Saƙon fadakarwa daga
Taskar Usaini 2pac
Kano Sai gaba takeyi jagora!
Jagora nagari mutumin kirki ABBA GIDA GIDA ABBA
Kano tana haskakawa ako ina ana alfahari da ita mai girma Governor.
A kano ka chanchanci yabo
Da Abba Kabir Yusuf, sai mun kai kololuwar daraja a faɗin Nigeria insha Allah Gabadai gabadai mai talakawa.
Gida-Gida Reporters TV Mai Nasaba Mai Biskit Fagge Abba Mustapha Inuwa Isah Dan Tuwan AbbaGida-Gida Ibrahim Abdullahi Waiya SUNUSI BATURE DAWAKIN TOFA SOCIAL MEDIA TERM Sani Danja Ali Nuhu Mohammed Aminu Saira Alee Gumzak
� Zazzafar Magana Daga Tsohon Jarumin Hollywood! �
(wanda aka fi sani da Commando ko Terminator) ya caccaki tsohon shugaban Amurka, da kakkausar murya! �
Ya kira shi da: � “Shugaba mara nasara, mai ɓaɓɓen tarihi!”
Ya kuma ƙara da cewa: � “Tarihi zai rubuta cewa kai ne mafi muni cikin shugabannin Amurka… kuma nan ba da jimawa ba za a manta da kai kamar tsohon tweet.”
� Wannan magana ta tayar da ƙura sosai a duniya!
� Kai fa, me kake tunani? Shin gaskiya ne ko kuwa ya wuce gona da iri?
� Fadi ra’ayinka a comment � Danna like idan ka ji dadin labarin �
�
05/04/2026
🔥 Zazzafar Magana Daga Tsohon Jarumin Hollywood! 🎬
(wanda aka fi sani da Commando ko Terminator) ya caccaki tsohon shugaban Amurka, da kakkausar murya! 😳
Ya kira shi da: 👉 “Shugaba mara nasara, mai ɓaɓɓen tarihi!”
Ya kuma ƙara da cewa: 🗣️ “Tarihi zai rubuta cewa kai ne mafi muni cikin shugabannin Amurka… kuma nan ba da jimawa ba za a manta da kai kamar tsohon tweet.”
😮 Wannan magana ta tayar da ƙura sosai a duniya!
👉 Kai fa, me kake tunani? Shin gaskiya ne ko kuwa ya wuce gona da iri?
💬 Fadi ra’ayinka a comment 👍 Danna like idan ka ji dadin labarin 🔁
🔥
Wannan ba wasa bane… �
Idan muka bari siyasa ta raba kanmu, mun rasa komai.
Kannywood ta ginu ne da haɗin kai—not da gaba ba.
Ina kira gare mu duka… mu tashi mu haɗa kai �
� Shin kai kana goyon bayan haɗin kai?
Rubuta “YES” a comment �
Wannan ba wasa bane… 💔
Idan muka bari siyasa ta raba kanmu, mun rasa komai.
Kannywood ta ginu ne da haɗin kai—not da gaba ba.
Ina kira gare mu duka… mu tashi mu haɗa kai 🤝
👉 Shin kai kana goyon bayan haɗin kai?
Rubuta “YES” a comment 👇
� LABARI MAI DAƊI! �
Alhamdulillah ��
Allah Maɗaukakin Sarki Ya azirta abokina Malam Ibrahim Sharukhan (MC na Manzan Allah) da kyakkyawar jaririya mace mai suna Fatima ���
Muna roƙon Allah Ya raya ta cikin imani da tsoronSa, Ya kare ta daga dukkan sharri, Ya sa ta zama silar alheri ga iyayenta ��
� Ku taya mu da cewa:
� Masha Allah �
� Allah ya raya Fatima �
Allah ya ƙara arziki da albarka a gidansu �
30/03/2026
🚨 LABARI MAI DAƊI! 🚨
Alhamdulillah 🤲❤️
Allah Maɗaukakin Sarki Ya azirta abokina Malam Ibrahim Sharukhan (MC na Manzan Allah) da kyakkyawar jaririya mace mai suna Fatima 🍼👶💖
Muna roƙon Allah Ya raya ta cikin imani da tsoronSa, Ya kare ta daga dukkan sharri, Ya sa ta zama silar alheri ga iyayenta 🤲✨
💬 Ku taya mu da cewa:
👉 Masha Allah ❤️
👉 Allah ya raya Fatima 🤲
Allah ya ƙara arziki da albarka a gidansu 🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zoo Road Gidan Dan Asabe
Kano
234
