KABO's CAVE
natural skin care products,herbs and spices,turaren wuta,crochet fabric,shoes,bags and many more....
23/11/2024
Cardamom
Rose petals
Saffron
White pepper
Fresh tumeric
Are available……
08066035655
15/11/2024
Sirrin girki N1500 to above
Hibiscus tea N1300.......
Buzaye tea N900 to above
Spicy tea N1000 to above
Sanyi saida kayan kamshi❤
08066035655
13/11/2024
Mundawo fagen kasuwanci, bayan dogon lokaci da muka dauka na daina saida kayan natures cave and co ltd akan sayan dai daya saidai akan sari, a sakamakon tsadar kayayyaki da kullum ake fama!
In Sha Allahu yanzu kam za a samu komai akan wholesale and retails. Farashi zai zama iri daya dame sayan daya dame sayan dayawa.
Allah Ya samana albarka......Aamiin
30/08/2024
Bridal spa set.
Northern Beauty secret(Dilke)
Shower gel
Cream
Serum
Scrub.
Price: 13k
30/08/2024
Vitamin c serum.
Yana gyara jiki sosai, yana cire kuraje da goge tabbai, duk wata matsala ta fata yana magancewa da Yardar Allah.
The main ingredients are: almond oil, coconut oil, orange etc.
Quantity: 100ml
Price: 2000
08066035655
06/07/2024
Floral blossom
Air freshner domin gaba dayan gida, mota da sauransu.
Kamshin ba a magana,
Muna maraba da siyan daya ko sari
Price: 400 per 100ml
1000 per 250ml
08066035655
10/06/2024
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.
Ayurvedic Hair Pomade
Available sayan daya ko sayan sari, mai ne da aka hadashi da ingantattun kayan hadi masu inganci, duk wata matsala ta gashin kai wannan man cikin yardar Allah yana maganceta.
Saiqon kai, cushewar gashi, amosanin kai, zubewar gashi, bakin gashi, tsayin gashi da duk wata matsala ta kai👌
Muna aikawa ko'ina da yardar Allah
Quantity: 250ml
Price: 4,000
08066035655
08/05/2024
Orders❤
06/05/2024
Half caste black soap
Sabulu ne da yake gyara jiki sosai, duk matsalar fata yana magancewa da yardar Allah saboda an hadashi da kaya masu inganci.
08066035655
05/05/2024
SANARWA
AL MAR-ATUL HUB PRE-MARITAL & ENTERPRENEUR SCHOOL KABO
An dawo daga hutun da aka tafi gaba dayan bangarorin karatukan.
Bangaren karatun addini dana boko duba da dawowa daga hutun karshen zango na karshe, an fara saida form domin sabbin dalibai.
Akwai koyon karatun larabci dana Alqur’ani mai Girma da kuma koyon karatun boko, akwai koyon turanci, akwai koyon karatun hausa da kuma kiwon lafiya da kuma karatu akan guzurin mata muminai.
Iya mata zallah daga shekara 12 zuwa shekara 50👌
A tuntubemu ta:
08066035655, 09037416366
Ko azo makarantar domin sayan form
05/05/2024
Traditional spa set
For both genders😎
Adaina lalata skin da mayuka marasa inganci azo a saya kayan gyaran jiki.
Akwai home services idan mutum naso(amarya ko uwargida) za a iya zuwa, ko kuma mutum ya saya kayan yayi abinsa a gida👌
08066035655
04/05/2024
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kabo
Kano
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 22:30 |
| Tuesday | 09:00 - 22:30 |
| Wednesday | 09:00 - 22:30 |
| Thursday | 09:00 - 21:30 |
| Friday | 09:00 - 21:30 |
| Saturday | 09:00 - 22:30 |
| Sunday | 09:00 - 22:30 |
