GYARA DA KANKI

GYARA DA KANKI

Share

wannan shafi zai ringa kawo matsalolin dake damun mata a gidan aure ku dai ku sance damu dan kawomuk

❤❤GYARA DA KANKI❤❤ 13/01/2023

Wathapp Group dinmu

❤❤GYARA DA KANKI❤❤ WhatsApp Group Invite

13/01/2023

Assalam.

Bayan Dogon Hutu da na tafi Sakamakon ayyuka da sukamin yawa,da kuma Hidimar Office kasancewar mutum ba shike zaman kansaba 😄 yasa aka Jini Shiru tsawon lokaci,amma insha Allah a wannan lokacin na dawo kuma da shirye shiryen da zasu Amfanar damu baki daya.

Allah mu amfani juna
Ina kuma sanar da yanuwa cewa mun bude Group a Wathapp wanda zamu ringa tattauna Alamura wadanda suke manya na sirri wanda mai yiwuwa bazasu akwai Bukatar Sirri wajan Tattaunasu.

091 69017343 amma sai kinyi Voice munji Sannan.

Mungode.

03/07/2020

KARKI DAUKA MIJINKI ZAI DAINA NEMAN MATA MATUKAR KINA YIN ABUBUWA HUDU

03/07/2020

Ko kin san dalilin da yasa maza kan kasa daina neman MATA ko da bayan sunyi AURA?

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano