Mubarak ibrahim

Mubarak ibrahim

Share

Bakano

02/09/2025

゚viralシfypシ゚viralシ

02/09/2025
30/08/2025

🔥 Dalilan da ke sa waya tayi zafi 📱

1️⃣ Cajin waya fiye da kima
2️⃣ Yin amfani da waya yayin cajin
3️⃣ Aikace-aikace masu yawa suna gudana
4️⃣ Amfani da waya a rana ko wajen da ya yi zafi
5️⃣ Batiri tsoho ko mara inganci
6️⃣ Network rauni
7️⃣ Memory ta kusa cikewa

✅ Magani:

Kada ka bar waya tana caji har bayan 100%

Kada ka yi amfani da ita yayin cajin

Rufe apps marasa amfani

Guji rana kai tsaye

Tsaftace cache da memory

21/06/2025

Mu ‘Yan Gaskiya mu na turr da Allah wadai da kisan da aka yi a Plateau da Konduga. Wannan gwamnati ta yi watsi da tsaro, sai sata da azabtar da talakawa, kuma sai mun tashi tsaye mun sallame ta ✊🏽

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Layin Masallaci
Kano
MALE