Gidan kare mutincin diya mace

Gidan kare mutincin diya mace

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gidan kare mutincin diya mace, Health/Beauty, Kano mil tara, Kano.

29/03/2020

Jama'a muji tsoron allah haka kawai za kaga wani kato ya dauki hoton budurwa ya yi postin na banza wani lokacin a batsa ne ma za ka ga yayi ributu kamar su; ina neman mijin aure ko ina bukatar namiji ........
Kuma ita budurwar bata ma sani ba to ya kai dan uwa mine ne ribarka anan

27/03/2020

Jamaa mu ringa tausaya ma mata da an mata suma allah ya halice su ba zamu taba yin rayiwa ba babu su sua ha ka sai da mu

27/03/2020

Jamaa mata abokan rayiwar mune ba zasu iya rayiwa ba sai da mu muma ba zamutaba yin ra yiwa ba babu su ba sabo da haka mu ringa tausaya musu

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano Mil Tara
Kano