Abubakar excellency

Abubakar excellency

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar excellency, Health/Beauty, Kofar dawanau, Kano.

13/11/2025

Allah ka sa damu a cikin wanda zaka kira a Hajjin bana.

29/08/2025

TAUHIDI Ya Kasu Kashi Uku Zuwa Hudu,
1- Kadaita Allah acikin Ibadar ka.
2- Kadaita Allah acikin Halittunsa.
3- Kadaita Allah acikin Sunayensa da siffofinsa, Kadai.
4- Kadaita Manzon Allah acikin Biyya SAW

Ba Za Kaso Allah Ba Har Sai Ka So Manzon Allah SAW, Ba Za Kaso Manzon Allah Ba Har ka bi Sunnar Manzon Allah SAW.

WALLAHU A'ALAM.

Naku
✍️ Yunusa Magaji Bala Gombe

23/10/2023

Good morning

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Kofar Dawanau
Kano