FMA beauty and wellness

FMA beauty and wellness

Share

Gyaran jiki yana da matukar amfani musamman idan ana amfani da kayan da basa bleaching daga Sweden.

01/05/2025

Ina Mata, mazaje nasu kula da matansu,yayyen Mata,iyayen Mata. Wannan sauqi baku ne. Kullum Ina zuwa da feminelle Mai dauke da Lactic Acid. Kuzo ku siya. Sai an gwada a kan San na qwarai. beauty and wellnessfollowers.

30/12/2024

"Shower cream na wanka mai cike da kula da fatar : Yana tsaftace fata cikin sauƙi, yana ba da danshi, tare da sanyaya fata, ya bar ku da fata mai laushi da kyau a kowace rana." Ba shi da illa a jiki domin Babu gurbatattun sinadarai. Maza da mata duk zasu iya amfani da shi. Akwai Kumfa da qamshi.

05/12/2024

Ga fa sabulun wanka na ruwa wato shower cream. Limited stock grab yours now.

01/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Meenarty Yunus Yaqoob, Maryamgarba Sani.

18/11/2024

Promise Udeh and Abatcha Modou thanks for liking the page.

Photos from FMA beauty and wellness's post 16/11/2024

Bleaching ba shine kyau ba. Yin amfani da mayukan masu kyau wadanda Basu da illa a fata shine yake qara lafiya da kyan fata. Neme ni din gyara fata tayi sumul da kyau

03/11/2024

Wannan zaka iya saya wa mamanka ko matarka don nuna godiya a garesu . Turaren da hand cream. Qamshi Mai sanyaya zuciya.

This set you can buy it for your mum or wife to show your appreciation. Perfume and hand cream. The scent is cool and gives a lasting feeling.

Photos from FMA beauty and wellness's post 27/10/2024

Bana Siyar da kayan Bleaching kuma bana Siyar da kayan da yake Aiki a kwana uku zuwa biyar, kayan da nake siyarwa kaya ne wanda se kinyi hakuri na a ƙalla sati biyu sanan se kin bisu a kan ka'ida sanan zaki samu Abunda k**e nema.... ina Alfahari da irin fatar da nake dashi ta hanyar Amfani da kaya masu Inganci

27/10/2024

*mayukan mu na Oriflame basa bleaching kuma ba kida tantama akan ze lalata Miki jikin yara domin kuwa yaran mu dashi muke musu Amfani....*

24/10/2024

Masu sayan kayana Allah ya qara budi. Wadanda Suke son saya Allah ya h**e. Bari ku ga alamar kayan mu masu inganci ne Kuma basa lalata fata. Ga wata customer da ta ji dadin scrub da body cream.

20/10/2024

Chidozie Imelda you are welcome to this page.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


College Street
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00