Real Sultan Media Ambassador

Real Sultan Media Ambassador

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real Sultan Media Ambassador, Health/Beauty, Lamido Crescent Nasarawa G. r. a, Kano.

18/04/2026

ALHAJI KABIR DANDOGARAI

SHAHARARREN MAWAKIN ANNABI MUHAMMADU (S.A.W)

MASOYA KARKU WUCE BAKUYI FOLLOWING DA LIKE DA COMMENT DON ARZIKIN WANDA AKAI DUNIYA DA LAHIRA DON SHI NAGODE MASOYAN ANNABINA ANNABINMU GABA DAYA

03/04/2026

Da alamar Cmrd Aminu Abdulsalam ya saki reshe ya k**a ganye...Salm sir, barka da yamma Comr. Aminu Abdussalam dai yana neman yayi biyu babu👆👆👆👆

ACEWAR TSOHON KWAMISHINA GEN IDRIS DAMBAZAU

REAL SULTAN MEDIA AMBASSADOR

02/04/2026

Masana sunyi nazari kan siyasar Ganduje:

Yan siyasa da dama na ci gaba da bayyana Abdullahi Umar Ganduje a matsayin dattijo mai dattako da kwarewa a fagen siyasa, musamman wajen tafiyar da al’amura cikin natsuwa da hikima.

Wannan ra’ayi na fitowa ne a daidai lokacin da ake tambayar dalilin da ya sa Ganduje bai fito fili ya zargi Nasiru Yusuf Gawuna da cin amana ba, duk da sauye-sauyen siyasa da s**a faru kwanan nan.

Masu sharhi kan harkokin siyasa sun nuna cewa salon Ganduje ya sha bamban da na Rabiu Musa Kwankwaso, wanda aka san shi da furta ra’ayinsa kai tsaye. A wasu lokuta, Kwankwaso ya taba yin kalamai masu zafi kan Abba Kabir Yusuf, lamarin da ya jawo cece-kuce a siyasar jihar Kano.
Sai dai masana na ganin cewa Ganduje yana amfani da dabarar siyasa mai cike da kwarewa, inda yake kaucewa furta kalamai masu tada husuma, musamman ga wadanda s**a taba aiki tare da shi. Sun kara da cewa irin wannan salo na taimakawa wajen rage rikici da kuma kiyaye martabar siyasa.

Haka kuma, ana ganin cewa shiru ko kaucewa magana kai tsaye wani bangare ne na dabarun shugabanci, domin a wasu lokuta magana na iya kara dagula al’amura.

A ƙarshe, masu lura da al’amuran siyasa sun jaddada cewa kwarewar Ganduje da salon tafiyar da siyasa cikin natsuwa na daga cikin dalilan da ke sa ake kallonsa a matsayin dattijo mai hikima a siyasar Najeriya, musamman a jihar Kano.

REAL SULTAN MEDIA AMBASSADOR

20/03/2026

Hukuncin kotu a kan jam'iyyar NNPP abu ne wanda ya k**ata duk wanda ya ɗan san wani abu dangane da harkar shari'a ya tsammanta (it is predictable).

An gamsar da ni da ƙwararan hujjoji cewa gwamna da kansa ya dasawa NNPP wannan tarkon jim kaɗan bayan yin nasara a Supreme court. Laifin da jam'iyyar ta yi masa, ko Madugu ya yi masa da har ya shirya wannan kutungwila (k**ar yadda a ke zargi) shi ne abinda ya ke bani mamaki.

Allah ya kyauta. Allah kar ka bamu damar cin amanar waɗanda s**a taimakemu a rayuwa.

~ REAL SULTAN ODOGWU MEDIA AMBASSADOR

18/03/2026

available

18/03/2026

DAN GWAMNA AL'AMIN ABBA KABIR

WANNE FATA KUKE MASA

18/03/2026

DON ALLAH MUNASO A FASSARA MANA MEYE SHUGABAN APC UMAR DOGUWA KE NUFI DA ANA CEWA TSULA AMMA SUNA RAWA A CORONATION HALL TA GWAMNATIN KANO????

MU HADU A COMMENT SECTION of

Photos from Real Sultan Media Ambassador's post 04/03/2026

APC New leaders

CHAIRMAN Hon Umar Haruna doguwa

WOMEN LEADER Haj Fatima Abdullahi Dala

APC KANO STATE

04/03/2026

Dear. Dr. Halima 📩
Wherever people gather, your good character, honesty, and kindness are always praised. This is why you continue to earn a special place in the hearts of many. To you, leadership is not just about position; it is about service and responsibility to the people.

01/03/2026

Shike nan, yanzun APC ke mulki a jihohi 30 cikin 36 bayan Gwamnan Adamawa Fintiri ya sauya sheka daga PDP zuwa APC a jiya Jumu'ah

South-south
1. Delta: APC
2. ⁠Akwa Ibom: APC
3. ⁠Edo: APC
4. ⁠Cross River: APC
5. ⁠Rivers: APC
6. ⁠Bayelsa: APC

APC= 6/6
------------------
North-central
1. Benue: APC
2. ⁠Niger: APC
3. ⁠Kwara: APC
4. ⁠Nasarawa: APC
5. ⁠Kogi: APC
6. ⁠Plateau: APC

APC= 6/6
------------------

South-east
1. ⁠Enugu: APC
2. ⁠Ebonyi: APC
3. ⁠Imo: APC
4. ⁠Abia: LP
5. Anambra: APGA

APC= 3/5
--------------------

South-west
1. Lagos: APC
2. ⁠Ekiti: APC
3. ⁠Ogun: APC
4. ⁠Ondo: APC
5. ⁠Oyo: PDP
6. ⁠Osun: Accord

APC= 4/6
-------------------
North-east
1. Borno: APC
2. ⁠Yobe: APC
3. ⁠Taraba: APC
4. ⁠Gombe: APC
5. ⁠Adamawa: APC
6. ⁠Bauchi: PDP

APC= 5/6
--------------------
North-west
1. ⁠Katsina: APC
2. ⁠Jigawa: APC
3. ⁠Sokoto: APC
4. ⁠Kebbi: APC
5. ⁠Kaduna: APC
6. ⁠Kano: APC
7. ⁠Zamfara: PDP

APC= 6/7

03/02/2026

Agu Agu Nga-Asa ✔️

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Lamido Crescent Nasarawa G. R. A
Kano