Gidan Maganin Mata

Gidan Maganin Mata

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gidan Maganin Mata, Health/Beauty, Kano.

07/08/2023

πŸƒπŸŒΏ MAGANI WARIN GABA (FARJI) πŸŒΏπŸ‚
abubuwan dakesa gaban mace yana wari.

Sharadin Shine Ayi Sharing domin Yan uwa su amfana πŸ””πŸ””πŸ””

➽ Tafiya babu wando pant.
➽ Rashin sanya takalmi koda kuwa a cikin gida ne.
➽ Dadewa akan (toilet) masai.
➽ Rashin canza pant da wuri.
➽ Yawaita cin danyar albasa.
➽ Istimna'i ko ma********on (wato mace ta biyawa kanta bukata ta hanyar wasa da gabanta le***an).
➽ Tsarki da ruwan sanyi.
➽ Rashin aske gaba dadai sauransu.

πŸ‚β—‰ MAGINI WANNAN CUTA β—‰πŸƒ

1. Mace ta dinga tsarki da ruwan dumi.

2. Ki dinga yawan canza wando a kullum kamar sau.

3. Ki rage cin danyar albasa.

4. A duk lokacin da mace ta gama haila ta dinga wanke gabanta da ganyen magarya ko bagaruwa da almiski fari.

5. Ki daina tsugunawa akan Masai kina dauka
lokacin domin yin haka yana da matsala.

6. Ta yawaita aske gabanta duk sati ΒΉ ko Β² idan mace zata bin wa'yannan dokokin zata samu waraka daga duk wata cutar farji.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano