Dr Ayman muhd Sareena
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr Ayman muhd Sareena, Health/Beauty, Kano State Nigeria � Garko local Government Sareena, Kano.
31/08/2025
Isra'ila ta kai wani harin jirgin sama inda ta hallaka manyan jami'an gwamnatin Yemen. Duba cikakken rahoton a sashen sharhi.
31/08/2025
Dubban Daruruwan Masu Zanga-zanga A Yaman Sun Bukaci A Mayar Da Harin Ramuwar Gayya Biyo Bayan Rasa Firaministan Kasar A Wani Hari Da Isra'ila Ta Kai A Yammacin Ranar Asabar.
31/08/2025
An taɓa tambayar ɗaya daga Jagororin Mayaƙan Yemen, Meyasa hare-haren da kuke kaiwa HKI baya tasiri, bai wuce ya firgita su ko ku dakatar da tashin jirage na wasu lokuta? Sai yace ba suna kai hare-hare bane don yayi tasiri, suna kaiwa ne don su samu Uzuri a wurin Allah ta'ala gobe kiyama, ko ba komi ana Zalunci ba suyi shiru ba.
To k**ar haka ne mu Almajiran Sheikh Zakzaky a Nijeriya, waɗannan Muzaharorin da muke akan Falasɗinu ba wai muna yi don mu ga tasirin su a zahiri bane, muna yi ne don samun Uzurin Allah ta'ala gobe kiyama, shiyasa bama jin wani takaici don an k**a mu ko dukan mu ko kashe mu akan wannan sa'ayin, burin mu Allah ya yarda damu, ya shaida ba muyi shiru ba yayin da ake Zalunci.
31/08/2025
Ɗan ta'adda, Bello Turji ya bayyana shirnsa na rungumar zaman lafiya a Arewa. Duba abin da ya ce a sashen sharhi.
Hoto: Nuhu Ribadu, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah/Facebook.
03/02/2025
TikTok · Ayman muhd Sareena Check out Ayman muhd Sareena’s video.
05/12/2023
22/10/2023
Yaa Allah 😭😭😭😭😭😭😭 yaa Allah
14/10/2023
Mekuka fashimta Anan
14/10/2023
Lailaha ilallah Muhammadur 💚 Rasulullah 🌴 S A W
14/10/2023
Muhammadur 💚 Rasulullah 🌴 S A W 💘
14/10/2023
Kana son samu mata wadda Akanta Akwai karatu zoka Kano 😎
Jikirin talauci ya kesa mutane sutaraa dukiya ta hanyar haramun inji Manzon Allah 💝 S A W 💘
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano State Nigeria � Garko Local Government Sareena
Kano
