Gidan turare
A perfect dress can make you gorgeous β a perfect perfume will make you marvelous.
07/12/2024
ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH
Akwae online class d xanyi presenting xamu fara 15th October inshaa Allah... Xamu koya abubuwa guda 7 wnda inshaa Allah xaki qware ki goge a kai indae kin Shigaa class din wnn abubuwa guda 7 sun hada da:
Turaran wuta
Chad humra
Kanuri humra
Oils kala biyu mai karfi damai sanyi masu rike jiki sosai
Turaran suguno
Cullechem
Masu dadi da kamshi mai dadi wanda indai kikai da yardar Allah sai ya kare nan da nan
Mutum 20 na farko payment zasu bada 1500 kacal indai aka kai adadin mutun 20 kazo a baya zaka bada 5k insha Allah ngd
Mai neman qarin bayani sae yyi mn magana
08187910935
Hey there!
Thanks for joining/ordering. Weβre thrilled to have you.
Welcome to [gidan turare]! Get ready for some amazing deals and updates right here. π
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gwale Secretariat
Kano
003740
