Maryam abubakar
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maryam abubakar, Health/Beauty, Aisami, Kano.
20/06/2026
Tsakanin saurayi mai wayar miliyan ɗaya amma ba shi da aikin yi, da mai ƙaramar wayar
danna-danna amma yana da shago, wanne zai fi kulawa da mace a aure?
20/06/2026
Me yasa maza da yawa ke guje wa mace mai yawan duba agogo ko nuna gajiyawa lokacin da ake hira da ita?
20/06/2026
Zaka iya jurewa idan budurwarka ta fi dora hotuna da bidiyon kyanwarta ko karen ta a Status dinta fiye da hotunanka na masoyi?
19/06/2026
19/06/2026
Shin laifi ne saurayi ya duba asusun banki ko wayar budurwarsa idan ta ba shi amana ta ajiye a gurinshi?
19/06/2026
18/06/2026
Me yasa mata ke yawan zargin maza da cewa ba sa taɓa mantawa da yarinyar da ta fara koya musu zafin rabuwa?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Aisami
Kano
