Gaskiya dokin karfi
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaskiya dokin karfi, Health/Beauty, Unguwa uku, Kano.
08/10/2023
GWAMANTIN TARAYYA TA DAKATAR DA SHIRIN M POWER Minsita jinaki da walwala Dr Betta Edu ta sanar da dakatar m power da shirin binciken yadda ake zargin an saka sunayen mutane da yadda ake zargin fitar fa makudan kudade da zummar an rabawa al,umma da Kuma fitar da masu certificate na bogi, da ma wadanna kwat kwat basu cancanta ba.
08/10/2023
Gwaman abba kabir Yusuf yace za a Samar da gadojin ne a wuraren fa aka fi samun cunkoson ababen a cikin kwaryar birnin kano
08/10/2023
A kokarin sa na kawo karshen matsalar kiwon lafiya gwaman abba ya bayarda gyarna Asibitin sir sunusi gwaman na yawallaf hakan a shafinsa na Facebook Yan mai cewa dawowa ta Kano ke da wuyar ranar juma' ar da ta gabat na nufi babban Asibitin sir sunusi, daya daga cikin tsofaffin manyan cibiyoyin kiwon lafiya na jaharmu ta Kano.
02/10/2023
Kanfanin BuA ya sanar dacewa zai Fara Saida siminti a Naira 3,500 a maimakon Naira 5000 zuwa 5,500 da yake a da
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Unguwa Uku
Kano
