Gwarzo kofar asibiti multi purpose traders
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gwarzo kofar asibiti multi purpose traders, Health/Beauty, Bakin general hospital gwarzo, Kano.
A madadin Yan kasuwar bakin asibitin gwarzo Muna
kira da manyan mu da
a taimaki Yan kasuwar.
Duk Wanda ya temakemu wlh zamu
Tai makeshi kuma musa a taimakeshi
Manyanmu na gwarzo Ku tai maki
Kananin yan kasuwa
Domin kujewa Karin masu zaman
Banza.
Matsalar yan kasuwa shine karancin
Jali Allah ya kawo mai bamu.
03/05/2024
Ina mai yiwa manyan mu na gwarzo fatan alkairi sannan ina kara tuni a garesu da a tuna da kananin yan kasuwar mu domin tallafa musu da jari domin dogaro dakai.
02/03/2024
Aslm.ina Mai kira ga shuwaga banninmu na karamar hukumar gwarzo da ku temaka ku tallafi Yan kasuwar mu na gwarzo,domin suna cikin Wani Hali na rahin jali.
26/02/2024
Innalillahi wainnailaishirrajuun amadadin Yan kasuwar bakin asibiti karkashin jagorancin gwarzo kofar asibiti traders multi purpose gwarzo muke Mika sakon ta aziyyar mu ga iyalan hajiya Allah jikan hajiya Allah yasa iya wahalar kenan.
Juma'at Mubarak
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Bakin General Hospital Gwarzo
Kano
