Shazaliyyah SSDA/Gwale LG Chapter

Shazaliyyah SSDA/Gwale LG Chapter

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shazaliyyah SSDA/Gwale LG Chapter, Health/Beauty, Kano.

Photos from Shazaliyyah SSDA/Gwale LG Chapter's post 03/05/2026

𝗭𝗜𝗬𝗔𝗥𝗔𝗥 𝗠𝗔𝗦𝗔𝗟𝗟𝗔𝗖𝗜𝗡 𝗤𝗔𝗥𝗔𝗪𝗜𝗬𝗬𝗜𝗡

Mun ziyarci masallacin Qarawiyyin dake birnin Fas.

Wannan Masallaci ance ya assasu a hannun wata mata ce da tazo Fas daga Qairawan ta kasar Tunusia ina kiranta da Fadima Ummul Banin.

kuma guda ne daga masallatai uku da s**a zamo Jami'a Mafi dadewa a Duniya.

Manyan waliyyan Allah sun zauna a wannan masallaci sun bude halkokin ilimi kuma sun bautawa Allah cikinsa.

Mutanen Magrib suna ji da wannan masallaci kamar yadda wani mawaki Madaniy bn Hasaniy yake cewa :

وإن الجامع القروي فينا
كنبراس يضيء لذي اعتصام

له للمغربي على سواه
فخار لا كفخر للوسام

وراهب رومة قد رام فيه
علوم الكون من دون انتقام

Mun hadu da Liman na khamsu salawat da sashin Malummansa Alhamdulillah.

28/04/2026

Duk mai cewa muyi shiru akan abinda yake faruwa a Nigeria yana batawa kansa lokacine domin duk abinda aka ce yana da alaƙa da rayukan al'umma ya wuce ayi wasa dashi, don shi rai guda ɗaya ne tal in an rasa shi shikenan sai anje lahira kuma.

Dr Abdulaziz Haidara Tal'udiy
Shugaban Darikar Shadhiliyya na Shadhilia Youth Movement Of Nigeria

23/04/2026

𝗬𝗔𝗨𝗦𝗛𝗘 𝗠𝗨𝗦𝗨𝗟𝗠𝗜 𝗭𝗔𝗦𝗨 𝗪𝗔𝗬𝗘?

Na saurari maganganun wasu malamai akan Kadhiyyar taɓa alfarmar Shugaban halittun farko da na karshe (s.a.w) da wani kafiri yayi a kwanakin baya.

Amma abin takaici maimakon a mayar da hankali kan wancen tsinannen arne kawai sai naga musulmi sun juyar da tuhumar tsakaninsu suna jifan juna da la'antar juna.

Abin takaici shine wai ace har da wasu malamai suke cewa wai laifin musulmai ne tunda basu hukunta masu zagin Annabi (s.a.w) na cikin musulmai ba.

To kunga wannan shine sakamakon rashin adalci da rashin dora abu a muhallinsa, kuma wannan shi yasa nace muku dole a zo a wayar da kan Musulmi su fahimci cewa Munana Ladabi a bisa kuskure ga janabin Shugaba (s.a.w) yayi nesa da Zaginsa (s.a.w) bisa ganganci.

Duk wadanda ake tuhuma na Malamai na kowane bangare akan Zagin Manzon Allah (s.a.w) wallahi babu wanda ya zagi Annabi (s.a.w) domin babu wani musulmi da zai zagi Sayyadina Rasulullah (s.a.w) , duk da cewa akwai wawayen malamai da basu iya tauna magana ba musamman a hakkin shugaban (s.a.w) amma akwai masifar kungiyanci ma da bala'in kiyayyar juna ne dake tsakanin musulmai a junansu, wanda muke ta kiran haɗin kai da fatan a sami sassuci na wannan gaba da ƙiyayya da kungiyanci.

Sannan shi kansa taso da wannan maganar a yayin da wani wanda ba Musulmi yayi irin wannan ɓatanci ga Shugaba (s.a.w) to salo ne na bada kariya gareshi ko mutum ya sani ko bai sani ba.

Idan zanyi gwari-gwari sai ince; a duk sanda wani Kafiri ya soki Manzon Allah (s.a.w) kai kuma ka juyar da tuhuma akan Musulmi to ko ka sani ko baka sani ba kariya kake baiwa wancen kafirin, kuma kana taimakawa wajen wankeshi daga zargi, da kareshi da bashi mafaka.

Idan Musulmi zasu farka su farka domin idan aka ci gaba da tafiya a haka to wallahil azim Kafirai sun sami kofar cigaba da Surfawa janabin Shugaba (s.a.w) zagi kenan, Sannan da kansu zasuyi amfani da kudi wajen saye tunanin baragurbin Musulmi da sunan haɗin kai da zaman lafiya don su zama ma

Photos from Shazaliyyah SSDA/Gwale LG Chapter's post 05/02/2026

A yau Laraba 17 Sha'aban 1447 dai dai da 4 Febuary 2026 na sami gabatar da Ziyarar farko ga Shehummu Sidi Lutfullah bn Abdurrahman bn Fathullah Al-Binnani Ar Ribadi (RTA) a Babbar Zawiyar Darikar Shadhiliyya Bennaniyya Darqawiyya dake Rabat Babban birnin Tarayyar kasar Morocco.

Muna roƙon Allah Ta'ala ya kara musu kusanci da Shugaba (saw) ya bamu Albarkarsu Sabida Alfarmar Sayyadina Rasulullah (saw).

AbdulAziz Tal'udiy Haidara

26/01/2026

Bance ni ba dan siyasa bane tunda har yanzu ban cire rigarta ba kuma ba zan cire ba tunda da manufa muke siyasa amma duk wanda yayi nazari akan yan siyasan nan zai gane cewa mafi yawancinsu halinsu daya, shi yasa ra'ayoyinsu s**a hadu a tashar rufawa junansu asiri matukar zasu cimma muradansu na kashin kai.

Yanzu idan ka dubi kano da abinda ya faru a satin nan zaka ga duk kalaman ɓatanci da suke yiwa juna zakaga sunyi tsit kuma sun cigaba da tafiya a tare, zargin da ake yiwa ɓangaren masu satar dala an daina suma bangaren masu rusau na kasuwanni da masarautu zakaji shima anyi shiru.

Wannan shine nake jan hankali yan uwa Musulmi musamman malamai mu ringa daukar izina ta yadda zamu runga rifawa juna asiri irin yadda babu dan siyasar da ya taba kawo mana abokan siyasarsa mu kaisu kurkuku to muma mu daina ɗiban abokan sabanimmu na ahlin ilmi muna kaiwa yan siyasa suna kullemu a kurkuku.

Nayi shiru da harkokin siyasa ba don na daina ba sai don jiran yan uwammu su fahimci ina aka dosa da kuma ayyukan da muka sanya a gaba, amma kasancewar ba yaki haram da wawason dukiyar al'umma ne manufarmu ba muna bi a sannu har zuwa lokacin da zamu gama shirin kawo juyi da sauyi a dimokiradiyyar Najeriya.

Dauki dai dai da zasu cigaba da yiwa malamai da Limamai da pastors da jagororin kowanne Addini suna kullesu a kurkuku shine zai tilasta muku mikewa ku nemi yancinku daga nan ne Za'a yi Collaboration da masu kirki da manufa na cikin yan siyasar yanzu da kuma cibiyoyin addini na Musulmi da kirista a kawowa Najeriya cigaba a kawar da zalunci, kuma ba a karkashin Islamic State ba a karkashin tsarin Dimokiradiyya domin shi yafi dacewa da Najeriya.

Kusani a yanzu zai wahala kaga wani malami ko pastor da baya ra'ayin siyasa ko supporting wani dan siyasa a boye, anan gaba kadan mafi yawan malamai zasu tsunduma harkokin siyasa.

Sai dai Najeriya ba Shugabancin malamai take bukata ba, bari dai masu gaskiya na malamai da pastors da yan kasuwa da yan boko

Photos from Shazaliyyah SSDA/Gwale LG Chapter's post 09/01/2026

A BRIEF BIOGRAPHY OF SHAYKH FAT-HULLAH BURAS (may Allah be pleased with him)

Shaykh Fathullah Būrās was originally from Kairouan in Tunisia. He was a distinguished scholar, the M***i of his city, and an accomplished Sufi of the Shādhilī order. After assuming the spiritual station of Qutbāniyya (spiritual pole), he expressed symbolic utterances that led to harassment and persecution by some ignorant scholars. As a result, he was forced to emigrate with his companions to Tripoli, Libya.

In Libya, Shaykh Fathullah met Shaykh ʿAbd al-Wāḥid al-Dūkālī (may Allah have mercy on him), who welcomed and protected him, and received from him the sciences of Sufism and the spiritual path.

The retreat (khalwa) in which Shaykh Fathullah resided at the zawiya of Sīdī al-Dūkālī still exists to this day.

It is noteworthy that Shaykh ʿAbd al-Wāḥid himself inherited the Sufi legacy from great scholars and friends of Allah, among his decipliles Sīdī ʿAbd al-Salām al-Asmar al-Fītūrī (may Allah have mercy on him). Thus, Shaykh Fathullah is considered spiritually among the descendants of Shaykh al-Asmar in the Sufi path.

When Shaykh Fathullah visited the region of Maslata in Libya—about 100 km east of Tripoli—he stayed in the village of Zaʿfarān, one of the villages of Maslata, where the zawiya of Shaykh Sīdī ʿAbdullāh al-Dūkālī is located. There he met Shaykh Sīdī ʿAbd al-Wāḥid al-Dūkālī, who received the ʿArūsiyya path from Shaykh Fathullah.

Shaykh ʿAbd al-Wāḥid was also the shaykh of Sīdī ʿAbd al-Salām al-Asmar.

Before migrating from Maslata to Africa to spread the message of Islam, Shaykh Fathullah left behind his three sons:

Maḥmūd, buried in his shrine in Maslata, in the village of Masīd Indārah.

Muḥammad, buried in Banī Walīd, about 150 km southeast of Tripoli.

Muḥammad, buried in Sūq al-Khamīs al-Sāḥil, about 120 km east of Tripoli.

After that, Shaykh Fathullah migrated to Nigeria to spread the religion of Allah, teach seekers the purification of souls, and work to illu

Photos from Shazaliyyah SSDA/Gwale LG Chapter's post 27/12/2025

IN PICTURES how the Leader of the Shādhiliyya Order of Nigeria Sheikh AbdulAziz Tal'udiy Haidara organized and conducted the Mawlid of the Messenger of Allah (peace be upon him) and his daughter Sayyida Fāṭimah (peace be upon her), together with the celebration of the anniversary of the blessed month of al-Isrā’ and al-Mi‘rāj of the Messenger of Allah (peace be upon him). The event was held at the central Zāwiya of the Shādhiliyya Order Darus Shazuliyya Tal'ud Kano Nigeria on the 1st of Rajab 1447 AH.

24/12/2025
Photos from Shazaliyyah SSDA/Gwale LG Chapter's post 21/12/2025

مشاهد من إحياء مولد رسول الله صلى الله عليه وسلم وابنته السيدة فاطمة الزهراء عليها السلام، وذلك في زاوية الطريقة الشاذلية بغوغا زريوا،ضمن نطاق حكومة روغو المحلية، ولاية كانو نيجيريا.

أُقيم الحفل تحت إشراف خليفة الطريقة الشاذلية بروغو، الشيخ محمد جميل داودا زريوا، وبحضور ضيف الشرف وشيخ الطريقة الشاذلية في نيجيريا، الشيخ عبد العزيز حيدر التلعودي الحسيني الشاذلي رضي الله عنه وأرضاه

وقد ختم الحفل بموكب تحرك من رحاب الزاوية إلى بعض شوارع القرية إشترك فيه مريدي الزاوية وطلاب مدرسة نور الإسلام لتحفيظ القرآن والدراسات الإسلامية التي أسسها شيخ الزاوية والوافدين معا.
اللهم ارزقنا بركة رسولك الكريم صلى الله عليه وسلم وبركة ابنته السيدة فاطمة الزهراء عليها السلام. 🤲

Photos from Shazaliyyah SSDA/Gwale LG Chapter's post 18/12/2025

A yau Alhamis 27 Jumada Thani 1447 dai dai da 18 December 2025 Shugaban Darikar Shazuliyya na Nigeria Sheikh Dr AbdulAziz Tal'udiy Haidara ya kai Ziyarar girmamawa ta musamman ga mai girma Hakimin karamar Hukumar Gwale Alh Mahmud Ado Bayero a fadarsa.

Muna Addu'ar Allah ya taimaki mai girma Hakimin Gwale ya kara masa Lafiya da nisan kwana,

Maulana Dr Tal'udiy Allah ya kara muku kusaci da Annabi (s.a.w) .

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano