Jarma united f.c jigawa state
football club
🆖⚽⚽⚽
Adamu hudu, the manager of the team.
Shugaban karamar hukumar Garki Hon Adamu Hudu Kore Jarman Garki
Ya ziyarci Babban filin kwallon kafa mallakinsa wato (Jarma United Football Club Kore) Inda yace ya ziyarcesu ne domin Kara musu karfin Gwiwa da Jinjina kan yadda suke gudanar da wassaninsu
Ya Kara da cewa zasu fara shiga Gasar wasanni ta Jiha domin kowa ya kwana da Shirinsa
Dayake Jawabinsa Mai horas da Yan wasan wato Salisu Couch Kore yace sun yaba da yadda Jagoran yake basu kulawar data dace Musamman wajen tabbatar da kula da lafiyar Yan wasan filin
Yan wasan sunyi Godiya da Addu'ar fatan Alkairi ga Jagoran Allah ya Kara basira lafiya da nisan kwana Amin
Mai rahoto
Sen Isyaku H. Tagwayenfage JARMAN GARKI SOCIAL MEDIA SG
29-11-2024
08/10/2024
Congratulations once agains
06/10/2024
The team manager, chairman of GARKI LGA.
Congratulations
16/08/2024
Jarman Garki Cup Final today Friday 16/8/2024
Muna sanar da daukacin players dinmu cewa lalle lalle su kasance masu fitowa da wuri wadanda za'a buga final game dasu a filin wasa na Jarma United Studium
Lokaci karfe 4:30 Insha Allahu
SANARWA SANARWA SANARWA
mai girma coach yana sanar da yan uwa members dake wannan gida cewa, maganar wasa a filin wasa na JARMA UNITED babu ita.
A yanxu suna can suna daura net din,dama kuma dalilin basu daura bane yasa aka dawo dashi filin wasa na JARMA UNITED.mai girma coach yana baiwa yan uwa hakuri da aje KORE UNITED abuga kamar yadda yake time table bissalam.
Note; Yanemi JIKAN A MANYA a waya bai sameshi ba,dalilin sanarwar tawa kenan.
Today game
Eleven Arrow Vs Warriors
Malam Umar Vs Ibrahim Awilo and Shu'aibu Diaby
Munyi postponding din wasanmu daga Koreh United zuwa Jarma United bisa dalili kamar haka sun kawo kukansu akeyi Suma a filinsu mun basu Umarni tun tsawon sati daya akan su daura net basu daura ba,ko jiya mun sake sanar da Malam Yakuba sunce zasu daura harya zuwa yanzu basu daura
Alkalan wasanninmu ba zasu iya busa da laymen ba shiyasa Amma daura net zai sama musu saukin aiki
Insha Allahu duk ranar da s**a daura zamu sanar da Jama'a Dan Yan wasa ku zama masu kokarin wayar dakan players akan inda za'ayi wasan yau
Muna Godiya
ASSALAMUALAIKUM BAYAN GAISUWA IRIN TA ADDININ MUSULUNCHI TARE DAFATAN ALKAIRI GA DUKKAN MUSULMI BAKI DAYA
AMADADIN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA JARMA UNITED, KARKASHIN JAGORANCHIN, NASIRU MUHAMMAD COACH NAFARIN CHIKIN GAYYATARKU ZUWA KALLON GAGGARIMIN WASSAN KWALLON KAFA'.
WANDA MAIGIRMA TEAM MANAGER (ALH ADAMU HUDU JARMAN GARKI KUMA MANAGER NA JARMA UNITED )
YASANYA WASSAN KOFI DOMIN MURNAR CHIKA SHEKARA DAYA (1) TA AKAN KARAGAR MULKI,,,,,,JARMAN GARKI
Hakika muna fatan amsa katin gayyatarmu gareka Amatsayinka najigo Kuma jagoran
Chikin harkokin chigaban matasan wannn gari namu Mai tarin albarka Dama sauran garuruwa bakidaya wadanda suke chikin wannn wassan sune :
Kore,
Fagen gawo
Majia
Danzomo
Kiri
Tagwayan fage
Allah yabada ikon halarta. Ameen
Daga karshe inama Mai bawa Al Umar wann gari dawanda wannn takar da data riskeshi Dama Wanda Bata riskaba sakamakon spelling mistake da aka samu wajan typing na wannn takarda wajan rubuta ALH ADAMU HUDU JARMA Kuma manager na Wann gida baya Goya marayu Nagode ..
V.C
17/07/2024
Jarma cup players name.
17/07/2024
Jarma cup rabe raben jadawalin wasan yadda zai kasance 👇
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Nigeria, Kore Under Garki Local Government Area
Lagos
