Umar - tsobbo

Umar - tsobbo

Share

Health is wealth look for it.

18/10/2025

Good morning all

04/09/2023

Good all

03/10/2021

28/06/2021

CIYAWAR NONON KURCIYA DA CUTUKAN DA TAKE MAGANI.

Rubutawa πŸ‘‰ shafin ciwo da magani
Call/WhatsApp ☎ 08184210619

Nonon kurciya wata karamar ciyawace dake yaduwa a doron qasa a wajajen dake da sanyin kasa ko damshi kamar a gadina da kuma wasu wurare a lokutan damina.
Ciyawace mai karamin ganye launin Kore kamar yanda kuke iya gani a hoton da muka Dora.Ba bishiya bace kamar sauran itatuwan dake girma suyi manyan rassa da sayyu.
Ita wannan bishiyar bata cirawa kasa,a kan kasa take yado.Ganyenta nada madara idan aka tamna za a ji tana da bauri.

An jima ana magani da wannan bishiyar tun a zamanin mutanen da.

Za a nemi ganyen haka a tafin hannun sai a wanke da kyau a tamna a hadiye ruwan.

πŸ‘‰ Yana maganin cutuka na iskan daji a jikin Dan Adam.

πŸ‘‰ Kuraje a cikin baki.

πŸ‘‰ Kurajen maqogwaro.

πŸ‘‰ Kuraje a kan harshe.

πŸ‘‰ Kurajen fatar jiki

πŸ‘‰Maganin ciwon ciki.

Ana tafasa ganyen a tareda itatuwan ciyawar a liter daya na ruwa,sai a sha.Maganine dake

πŸ‘‰ Maganin tarin fuka na asma

πŸ‘‰ Maganin Cutukan huhu kamar tarin majina ba kakkautawa,tarin jini (Tarin T.B ko nimoniya)

πŸ‘‰ Maganin sanyin qirji.

πŸ‘‰ Maganin majinar iska

πŸ‘‰ Maganin tsutsar ciki

πŸ‘‰ Maganin jin zafi yayin fitsari.

πŸ‘‰ maganin Fitsarin jini.

Ana shanya ganyenta idan ya bushe a dake a maida shi gari, a zanka sanya cokali daya karami ga nono marar tsami a na sha.Maganine dake

πŸ‘‰ Warkarda tsamin ciki

πŸ‘‰Maganin dafi na wani abinci ko abinsha waton poison.

πŸ‘‰ Cizon maciji.

πŸ‘‰ Cutukan daji.

πŸ‘‰ Ciwon sanyi ga Mata da maza da ake dauka ta hanyar saduwa.

πŸ‘‰ Kuraje ga mazakuta,kaikayin gaba da Kurajen matse matsi.

πŸ‘‰ Ana tarfa madarar wannan CIYAWAR a cikin kunne mai zuza ko ciwo yana magani sosai.

πŸ‘‰ Mata na iya daka ganyen a tareda gero ayi gumba a dama kununta a sha,yana kara yawan ruwan nono da gyara nonon uwa mai shayarwa.
Kuma zai mata magunnan cutukan sanyi
da ke addabar mafi yawan mata.

Daga karshe shere and like.

Alhamdullilah

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Ikoyi
Lagos

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00