Deeja's beauty and Spa house

Deeja's beauty and Spa house

Share

beauty and wellness first!! with our organic cosmetics we bring out the beauty in you.

we are passionate about helping women and men that are passionate about building themselves, with my brand we help u look good by using our cosmetics, make money whe

11/07/2025

Alhamdulillah... It's another blessed Friday again🥰 taking my daily dose of goodness 👌🔥 Remember to take urs, don't forget to take a very good care of yourself, as you are taking care of the family taking a very good and reputable supplement goes a long way with your health and safety👌😘 ...

Self care is key!

If you don't have any you are taking remember that am here to guide you with a right decision to start your wellness journey😘

Allah ya bamu alkhairan dake cikin wan nan rana🤲

Photos from Deeja's beauty and Spa house's post 13/06/2025

At the S-SARPIOR Training happening live in Jos, if you are in Jos don't forget to join us for tomorrow's event...💃🥰 You can reach out to me on 👇
08034547227 to reserve your sit... Come Let's have fun, learn together and grow together as well celebrate with us ...

11/06/2025

Taron mu na Jos yau saura kwana uku, shin kin

sami sakon gayyatar daga gareni ko sai yanzun🦻

toh idan kina Jos wan nan dama ce a gareki domin

samun halartar taron mu na kasuwanci wan da zai

gudana ranar Asabar 14/06/2025 idan Allah ya

kaimu... yimin magana ta WhatsApp ko kiyi

comment a karkashin wan nan post ɗin da kika

gani, ina da 15free ticket kafin su gama ƙarewa in

ajiye maki Naki... Hajiyata ko baki son kasuwanci

kizo muyi zumunci ki ɗan fita dai na rana ɗaya🥰 ki

sarara an sha hidimar sallah da gajiyar suya...💃

08034547227
wa.me/2348034547227

22/05/2025

Hajiya shin kin san cewa akwai garaɓasoshi masu tarin yawa a watan nan idan kika sami naki account ɗin da Company oriflame wan da waɗan su daga ciki zasu ƙare gobe in Allah ya kaimu🦻🦻🦻🦻ciki kuwa harda kyautar kuɗi #5,000 idan kinyi register kinyi siyayyar 28-29k💃💃💃🔥ƴaruwa me k**e jira, yimin magana don ƙarin bayani da kuma yadda zaki fara yanzun👌🔥

08034547227

wa.me/2348034547227

15/05/2025

Alhamdulillah... It's now time to relax, have fun and

socialise with other brand partners across

Nigeria✅💃 this is the fun part of our business you

get to travel and see the world with our brand for

free...🔥💃kina sha'awar tafiye tafiye🦻 b***e ma

ace wan da zakije ki zaga duniya ki haɗu da jama'a

ki karo ilimi da sauran su🦻🥰👌idan hakane, toh

this is your happy place you just need to sign up

with me🙌send me a DM don sanin yadda zaki iya

yin tafiye tafiye kyauta...

12/05/2025

Thank you very much Halima for your

continuous patronage, May you never lack, and May

your pocket/account never run dry🤲

Another delivery to kaduna coming up tomorrow in

Sha Allah, idan kina son wani abu daga wurin mu

send in Ur order a hada da naki, don samun sauki

wajen delivery fee👌

08034547227

wa.me/2348034547227

12/05/2025

Ƙamshi yai ƙamshi...👌💃❤️💖 in Baku taɓa amfani da waɗan nan turaruka ba a matsayinka na mai son ƙamshi toh fa har Yanzun da sauran ka a batun ƙamshi / shafa turare👌💯

08034547227

wa.me/2348034547227

Photos from Deeja's beauty and Spa house's post 17/09/2023

Thank you very much Amira Abuja for ur

patronage 👏🤝💖 you will surely enjoy this body

lotion in sha Allah 💃 jama'a wan nan body lotion I

purposely order it fory self... Ashe ba Ni Zan shafa

ba😍🥰 anyway am a proud brand partner Zan

buga ma kaina sabuwar order na dauka nawa

yanzun in sha Allah... And Alhamdulillah I got

another order na wan nan same body lotion din da

safe nan... Kefa baza Ki dauka naki yanzun ba🦻🤭

Sai yaushe? Yimin Magana na hado mana tare

kawai Hajia jiki ya Koma kamar Madara🥰💃❤️💖

08034547227

wa.me/2348034547227

09/09/2023

How many times do U exfoliate in a month🦻 shin

kina Yin ma fatar jikin Ki Dilke, Sai nawa k**e yi a

wata🦻🥰...

ko kin san cewa wan nan scrub/Dilka din Yana Sa

fatar jikin Ki ta kasance kullum sabuwa kamar ta

jarirai💃👌 domin samun cikakken Karin bayani

akai yimin Magana🔥🥰

And abin dadin shine Zaki iya samun Komi k**e so

na products din mu a 23% discount👌 Idan kika yi

register da company... Kuma register kyauta ne a

watan nan💃

08034547227

wa.me/2348034547227

09/09/2023

Muna da Feminelle Party a yau in sha Allah a Duk fadin Nigeria..💃💃💃

da tsaftar kanki
da kanki

Kimin reply da garin fada k**e Zan tura maki da wurin da zamuyi taro a yau mafi kusa dake..🔥🔥🔥

08034547227

wa.me/2348034547227

Photos from Deeja's beauty and Spa house's post 10/08/2023

It's that time of the year again when our brand

company sponsor it's brand partners for a trip💃🔥🔥🔥....

Over 100 brand partners are now in Spain all

expenses paid by our beauty company just for

selling toothpaste, roll on 😍 da sauran su.... Apart

from the free accessories, salary and free

cosmetics😱💃🔥 shin kema kina bukatar samun

register da wan nan company, ko Kuma da can kin

tabayi kina so Ki sabunta register dinki🦻 talk to me

now don kuwa register kyauta ne wan nan watan....🔥🔥🔥

Watchout for the beauty lifestyle U may want to sign

up..👇

08034547227

wa.me/2348034547227

Photos from Deeja's beauty and Spa house's post 03/06/2023

Maasha Allah....💖💝🔥💃

Here are our team Maiduguri making us proud💝🥰🔥💯

Kema 'yar Maiduguri ce ko kina Zama a Maiduguri

🦻 I will like to invite you to our wellness & business

opportunity seminar Wanda za'ayi shi gobe da

yardar Allah... Come let's learn, meet and greet,

have fun, share our experience and rub minds

together🤝💪

What's bothering u in terms of building Ur own self,

lets learn from our experienced and dedicated

leaders...

meke damunki / ke maki ciwo wajen Gina kanki/

kasuwancinki, mu hadu gobe don ji daga bakin

gogaggu, manyan jagorori wajen gudanar da

kasuwancin su ta yanar gizo da Sauran su....💯

Remember a team that work together always grow

together🤝💪🔥🔥🔥

Domin samun free entry yimin magana ta wan nan number:

08034547227

wa.me/2348034547227

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


No. 2 Sheik Sa'id Hassan Jengre Street A/rimi Jos North.
Lagos

Opening Hours

Monday 05:30 - 12:20
Tuesday 05:30 - 23:59
Wednesday 05:30 - 23:59
Thursday 05:30 - 23:59
Friday 05:30 - 23:59
Saturday 00:00 - 23:59
Sunday 00:00 - 23:59