Aisha skin care
Skin care products
26/10/2025
Nifa burina so nake naga kowace tayi kyau banason zaman da kuke Babu gyara adore mata afito tas
Location Maiduguri
08024680096
Price 37k
26/10/2025
Kizo ki gyara jikin ki da hadadden Sudanese dilka mix dinmu kinsan de na dabanne inde gyarane to kinzo wajan
08024680096 call or Whatsapp
Location Maiduguri Ina aikawa ko wani State inshallah
26/10/2025
Hajiyata kizo kiyi glowing kiyi kyau abinki
Agyara jiki mata ayi kyau skin yayi tas abin sha awa ande zama hakafa ba gyara dususu bakyan gani 😃
Ga sanyi kuma lokacin kula da fata
Location Maiduguri Ina aikawa ko wani State inshallah
08024680096 call or Whatsapp
Price* 26k
24/10/2025
Kizo ki gyara jikin ki da hadadden products dinmu
Kiyi kyau abinki glowing and smooth yagoge Miki pimples black spot sunburn
08024680096
Maiduguri
24/10/2025
Sanyi fa yafara azo ayi gyaran jiki mata
08024680096
Maiduguri
23/10/2025
Breast and hips enlargement set
Kizo ki hada abubuwan ban mamaki kakibari abaki labari yana aiki sosai cikin kankanin lokaci inshallah
08024680096
Maiduguri
23/10/2025
Kizo ki gyara jikin ki da hadadden Sudanese dilka mix dinmu kinsan de na dabanne inde gyarane to kinzo wajan
Location Maiduguri Ina aikawa ko wani State inshallah
08024680096
23/10/2025
Da 10k dinki zaki mallaki glowing set dinmu Wanda zai gyara Miki jiki kiyi kyau yakashe Miki pimples black spot ya hana bushewar fata
Location Maiduguri Ina aikawa ko wani State inshallah
08024680096
12/10/2025
Tsakani da ALLAH wannan maganin hips da breast din Nan yahadu baza ki ganeba sai kinyi amfani dashi ko nakusadake yayi amfani da
Suna gyara sosai hips yataso breast yaciko yayi kyam dashi
Location Maiduguri Ina aikawa ko wani State inshallah
08024680096
10/10/2025
Idan kina bukatar fatar jinkinki yayi lukui lukui tayi sheki kamar na matan turawa to kiyi amfani da wannan set. Zakibani labari.
yanada dadin kanshi
Yana goge duk wani tabo dake fuska. Yana. Saka taushi da laushin fata
Yana maganin kuraje, kyasfi, , pimples sunburn
08024680096 call or Whatsapp
Maiduguri Ina aikawa ko wani State inshallah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Borno
Maiduguri
A
