Yusuf bin shatima albarnawi
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yusuf bin shatima albarnawi, Health/Beauty, Gwange opposite police station, Maiduguri.
25/03/2024
' BAYANIN ZAKKAR FIDDA KAI:-
Zakkar Fidda Kai
Sadaka ce da Manzon Allah (S.A.W.) ya farlanta ta yayin da aka gama Azumi.
Dalilin da ya sa aka Ambaceta da Zakkar fidda kai shi ne
saboda ana fitar da ita ne idan an gama Azumin Watan Ramadan gaba daya.
HUKUNCIN ZAKKAR FIDDA KAI:-
Zakkar Fidda kai wajibi ce akan dukkan musulmi, Namiji da Mace, Babba da Yaro, kowa za a fitar masa da (SA'I) Daya na Abinci.
ga wanda ya mallaki fiye da abinda zai ciyar da Iyalansa.
Dalilin wajabcinta shi ne abin da aka ruwaito daga Abdullahi Dan Umar Allah ya qara yarda da shi ya ce, “Manzon Allah (S.A.W.) ya wajabta Zakkar fidda kai ne da (SA'I) daya na DABINO, ko na SHA'IR, a kan:-
DA, BAWA, NAMIJI, MACE, babba da yaro daga cikin musulmi.
Manzon Allah ya yi umarni a bayar da ita Zakkar kafin mutane su fita Sallar IDI.
LOKACIN DA AKE FITAR DA
ZAKKAR FIDDA KAI:-
An fi son a fitar da Zakkar fidda kai ranar IDI, bayan alfijir ya Bullo kafin Sallar IDI.
Kuma ya halatta a gabatar da ita kafin ranar IDI da kwana ɗaya ko biyu, saboda Sahabbai sun yi haka.
ba ya halatta a jinkirta ta har bayan IDI, saboda hadisin Abdullahi dan Umar wanda ya gabata in da yake cewa : “Manzon Allah(S.A.W.) ya yi umarnin a ba da ita kafin fitar mutane zuwa Sallar IDI”.
Haka ya zo a cikin hadisin Abdullahi dan Abbas, Manzon Allah ( S.A.W.) ya ce, “Wanda ya bayar da ita kafin Sallar IDI, to Zakka ce karbabbiya, wanda kuwa ya bayar da ita bayan Sallah, to sadaka ce daga cikin sadakoki”
GWARGWADON ABINDA AKE FITAR WA A ZAKKAR FIDDA KAI:-
Kowane Mutum SA'I Daya (mudin nabi hudu kenan) na Irin Abincin da Mutane suke ci Kamar:-
SHINKAFA, ALKAMA, DAWA, MASARA, da sauransu
saboda hadisin
Abu Sa'id Al-khuduriy Allah ya ya qara yarda da shi ya ce, “Mun kasance muna fitar da Zakkar fidda kai daga Abinci a zamanin Manzon Allah (S.A.W.) ranar qaramar Sallah”
Abu Sa'id Al-khuduriy ya ce, “Abincinmu a wannan lokaci kuwa shi ne Sha'ir da Zabibi.
WADANDA AKE BAWA ZAKKAR
25/03/2024
Kasashen duniya da yawa sun fahimci kuncin Falasdinu, sun amince a ba kasar 'yancin kai. Duba jerin kasashen a sashen sharhi.
Hoto: ArabNews/X
25/03/2024
Al-Ƙur'ani na ɗauke da surori 114 inda al-Kawthar ya kasance surah mafi ƙarancin ayoyi sai kuma al-Baqarah ke da mafi yawan ayoyi.
25/03/2024
1. Kasa farin ciki a zuciyar maraya yafi ka kwana kana sallah.
2. Kuyi gaggawar aikata alheri kar kuce sai kunyi kudi mai yawa.
3. Sadaqa tana jawo maka nasara tareda yardar Ubangiji acikin dukkan abunda kasa agabanka.
4. Ayi hankali da riyaa domin tana shiga cikin aikin mutum ta barauniyar hanya.
5. Sadaqa ladanta tana tabbatuwa awajen Allah. Koda dabbobi kaiwa sadaqa, ko suntsaye.
6. Ayi niyya inza'ayi aikin alheri domin a samu yardar Allah.
7. Idan ciwo yana damunka har karasa maganin sa, to yawaita sadaqa. Insha'allah ita sadaqa maganice, waraqa ce, kuma kaariya ce daga dukkan cututtuka.
8. Babbar sadaqar da zaka fara gabatarwa a yanzu, itace kayi sharing wato yaada ba tare da goge ko guda ba.
Idan kayi haka da niyyar sadaqa, to duk wanda ya gani yakaranta kuma yayi aiki da shi to Kanada laɗa akansa.
25/03/2024
Aminu Daurawa ya fadi abin da Musulunci ya ce a kan mai azumin da ya fitar da maziyyi da Ramadan.
Malamai a mazhabar Malikiyya sun ce samun maniyyi ko maziyyi cikin watan Ramadan ya bata azumi.
Wani gwauro da ya rika waya har sha’awa ta motsa ya jawowa kan shi k**a baki da ramuwa bayan idi.
25/03/2024
SUWAYE JARUMAI ???
Jarumi shine usman bn affan lokacin daya karanta Qur'an gaba daya a raka'a daya.
Jarumi shine Aliyu ibn abi dalib lokacin daya cire kofar khaibar shikadai.
Jarumi shine zubair ibn awwam lokacin daya shiga dandazon kafirai don ya bude kofar nasara ga musulmi.
Jarumi shine dharrar bnl azur lokacin daya kutsa cikin sojojin rum shikadai.
Jarumi shine Khalid bnl waleed lokacin daya kutsa cikin sahun kafirai yadauko shugabansu yadawo cikin sahun musulmi.
Jarumi shine umar ibn abdul'azeez da akayi yawo da dukiyar zakka tsawon shekara biyu azamaninsa ba'a samu mai karba ba.
Jarumi shine Khalid bn waliid lokacin dayayi yaki samada 100 bai fadi akoda daya ba.
Jarumi shine Aliyu Dan abi dalib lokacin dayayi yaki da takubba biyu yana juya dokinsa da kafarsa.
Jarumi shine ja'afaruddayyar lokacin da aka datse hannunsa amma yacigaba da rike tuta.
Jarumi shine UMAR ibn khaddab lokacin da musulmai s**ayi hijira zuwa madina 'aboye amma umar yaje ka'aba yayi dawafi sau bakwai sa'annan yayi sallah
25/03/2024
💜💛💙🏵️S🏵️A🏵️W🏵️💛💜🖤
█▓▒F░O░L░L░O░W▒▓█ Follow me 💚
┊┊┊▕▔╲▂▂▂╱▔▏
╭━━╮╭┈╮⠀╭┈╮╭━━╮
╰╰╰┃▏╭╮⠀╭╮▕┃╯╯╯
┈┃⠀┃▏┈┈▅┈┈▕┃⠀┃
┈┃⠀┃▏┈╰┻╯┈▕┃⠀┃
┈┃⠀╰█▓▒░M░E░▒▓█
25/03/2024
WASIKA ZUWA GA MATASA MASU
AIKATA
ISTIMNA'I
ISTIMNA'I = fitar da mani ko sha'awa
da gangan ta
hanyar da bata dace ba.
Matasa Maza da
mata, suna neman taimako akan
illolin da suke
samu ajikkunansu sak**akon
Istimna'i wato
Ma********on.
an kawo hujjoji
gamsassu daga Alqur'ani da Sunnar
Ma'aikin Allah
(saw) da fatawoyin Amintattun
Malamai duk
akan
HARAMCIN ISTIMNA'I.
Amma duk da haka wasu matasan
basu yarda sun
dena ba. Wasu kuwa sunji tsoron
ALLAH sun riga
sun dena.
Babban dalilin da yake janyo musu
afkawa cikin
wannan bala'in shine :
1. Kallon Fina-finan batsa.
2. Shiga shafukan internet na batsa.
3. Yin zantukan batsa tsakanin
saurayi da
budurwa.
4. Kusantar zina ta hanyar kallo da
shafa, ko
zance
da dai sauransu.
Wasu kuma suna aikata hakan ne
don gudun
afkawa ZINA, basu san cewa shi
dinma ZINAR
bane!!
Idan kun Qi bari domin Allah, to ku
dubi irin illolin
da yake haifar muku ajikinku mana!!!
1. MUTUWAR IDANU.
2. MUTUWAR AL'AURA.
3. CIWON BAYA.
4. BUGAWAR QIRJI.
5. RIKICEWAR TUNANI.
6. YAWAN MANTUWA.
7. KARANCIN 'YA'YAN MANIYYI.
8. SAURIN INZALI.
9. SHAFAR ALJANU, ETC.
Wadannan 'yan kadan ne daga cikin
Matsalolin da
ISTIMNA'I yake haifarwa. kuma duk
wanda bai
tuba
ya dena ba, idan ya mutu ahaka zai
je ya tarar da
hisabi.
DON GIRMAN ALLAH!! Matasa ku
kiyayi zina da
duk dangoginta. ku kaurace ma duk
wani abinda
zai rika motsa muku sha'awa. Idan
da hali kuje
kuyi aure. idan kuma babu hali, to ku
yawaita
azumi.
ALLAH YA SAWWAKE.
Don Allah 'Yan uwa MAZA DA MATA,
DON ku taya
mu isar da wannan sakon ta hanyar
Sharing a
FACEBOOK, TWITTER, BBM,
WHATSAPP, da
sauransu. Insha Allahu wasu da
yawa zasu
amfana.
Manzon Allah (saww) yace:
"WALLAHI IDAN
ALLAH
YA SHIRYAR DA MUTUM GUDA TA
DALILINKA,
YAFI
ALKHAIRI GAREKA FIYE DA ABAKA
JAJAYEN
RAKUMMA"
Wani mutum yazo wajen manzon Allah S. A.W. ya ce:
Yah-manzon-rahma zan tambaye ka rayuwar duniya da ta lahira.
1, Yah-manzon Allah ina son in zama mafi sani a cikin mutane?
AMSA,, sai ya ce "Ka ji tsoron Allah ka bi dokokin Sa."
2,
25/03/2024
KUFITAR DA ZAKKA DOMIN ZAKKA BA NAKU BANE HAQQIN ALLAH NE
Masu kudi da dama yau suna fitar da zakka ba'ta yanda ya dace ba wasu suna tsoron kar dukiyarsu ta kare wasu kuma suna tunanin idan sun taimaki wani shima zai zama wani watarana har da zai tai maki wani
Toh ya kai mai kudi mai dukiya kasani cewa shi zakka fa ba haqqin ka bane hakkin ALLAH ne kuma ya zama dole ka fitar domin kai ma ba kai kaba kan ka ba Wanda zaka fitar da zakkar don shi shiya baka wannan dukiyar mai yasa kake ganin kyacin fitarwa da allah hakkinsa ka manta lokacin da kake baka da komai
Ka fitar da zakka domin taima kawa kanka hakika idan ka fitar da zakka kanka ka tai maka ba wani ba hakkin Wanda ya baka ne ka fitar hakika wannan ya zama wajibi a garemu damu tunatar da 'yan uwan mu masu kudi
Sannan wajen fidda zakka ya k**ata masu kudi su riqa lura da yanayin yanda talauci yake karuwa kokuma ince yake damun al'ummarmu duba da yadda wasu da dama zakaga wai sai dai su Tara mutane subi layi wai ana bada dubu 5,000 koh 10,000 wannan dubu biyar da kabawa mutum koh dubu goma wallahi babu abinda zasuyiwa mutum
Kamata yayi ace idan zaka bawa mutum naira dubu 10,000 ka kara masa su zama naira dubu 50,000 ya dan samu kasuwa ya fara idan allah ya tai makeshi a hakan sai kaga shima idan shekara ta zagayo dashi za'a fitar kaga an samu karuwa
ko kuma idan naira dubu 100,000 zaka bawa mutum sai ka kara masa naira dubu 200,000 ko 250,000 domin ya samu kasuwa mai KYAU kuma ya fara da karfinsa idan allah ya tai maka idan shekara ta zagayo bakasan adadin mutanen da shima zai tai maka ba kuma kaga ta sular Kane koda bayan baka da rai zaka rika samun lada ta wannan bangaren fiye da tunanin ka
Da haka nake kiran attajirai masu kudi masu hali da su taimakawa Kansu wajen fitarwa da allah hakkinsa ta hanyar da ta dace da kuma tuntubar malamai yanda zasu kara wayar wa da mutum kai akan hakan
Allah ubangiji yasa masu kudin mu suji kuma su gyara domin samun sauqi da kuma regewa al'ummar musulmi radadin d
25/03/2024
TAFSEER RAMADAN 2024 RANA TA 12
Allah ya ƙarawa Rayuwar Malam Albarka Amin ya Allah
Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah
25/03/2024
Hukumar NAHCON ta ƙara kuɗin zuwa aikin Hajjin bana.
Maniyyata waɗanda s**a kammala biyan kuɗaɗensu za su biya ƙarin N1.9m.
Ƙarin na zuwa ne yayin da ake ci gaba da kuka kan tsadar rayuwa a Najeriya.
Allah yasa muda ce
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Telephone
Website
Address
Gwange Opposite Police Station
Maiduguri
