Jibwis Kukawa Online
Promoting Peace and Unity
Lecture akan Layya.
Mai gabatarwa: Shiekh Babagana sharia
𝑫𝒂𝒕𝒆 01/11/1447
19/04/2026
Hotunan sallar jana'izar Sheikh Ahmad Abdul Hamid Kirawa, Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS na Karamar Hukumar GWOZA, wadda aka gabatar ranar jumma'a
Sheikh Zakariya Madu, Mataimakin Shugaban Malamai JIBWIS na jahar Borno Shi ya wakilce Shugaban Malamai na jaha kuma shine ya Jagoranci Sallar.
Muna addu'ar Allah ya yi masa rahama ya kuma gafarta masa, ayyukan da ya yi wa addini. Allah Ya sanya a mizani.
JIMC BORNO STATE
19 ga Afrilu, 2026
19/04/2026
An gabatar da sallar jana'izar Sheikh Idris Ishwar Mallam Fatori, Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS na Karamar Hukumar Abadam.
Alhamdulillah, dimbin al'ummar Musulmi sun halarci wannan sallar jana'izar, wadda Sheikh Modu Mustapha Albarnawy ya jagoranta.
Muna addu'ar Allah ya yi masa rahama ya kuma gafarta masa, ayyukan da ya yi wa addini. Allah Ya sanya a mizani.
JIMC BORNO STATE
19 ga Afrilu, 2026
19/04/2026
ZIYARA TA MUSANMAN DA MATASAN MALAM JAHAR KADUNA S**A KAI WA FADILATU SHK JINGIR
19/04/2026
Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un.
Jahar Borno ta yi rashin babban malami
Allah ya yiwa Sheikh Idris Ishwar Mallam Fatori rasuwa, wanda shi ne Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS a Karamar Hukumar Abadam.
Sheikh Ishwar babban malami ne mai hakuri da kwazo da fasaha. Yayi hidima ga Addinin musulunci, tun yana kuruciya yana karantarwa, ya karantar da dunbin al'ummar musulmai, musamman a yankin arewacin Borno da kasashen makwabta kamar Jamhuriyar Nijar da sauransu.
Ya jagoranci Shugabancin Shugaban malaman Karamar Hukumar Abadam tun kafuwar kungiyar Izalah.
Sheikh ya rasu daren wannan Asabar bayan fama da jinya. Duk da rashin lafiyarsa, bai daina fita aiki ba. Bai kai mako ba ya fita ya jagoranci wani aikin addini.
kuma shine ya sake saka wani zama wanda gobe Lahadi za ayi wannan zaman kan cigaba da wannan aikin addini. Sai Allah Kaddara Gashi Goben ya kasance a za a yi jana'izarsa.
Insha Allah, za ayi jana'izarsa gobe Lahadi, 19 ga Afrilu, 2026, da misalin karfe 9:30 na safe a Masallacin Juma'a na Izalah mai suna Birrul Walidaini dake Musari, Baga Road, Maiduguri.
Sheikh Idrisa yakai Shekara 80 a duniya Kafun yakoma ga Allah.
Tabbas Munyi Babban Rashi Amma Haka Allah Ya Kaddara, Lokacinsa Yayi.
Muna addu'ar Allah ya jikansa da rahama, Yazama Aljanna NE makomarsa.
JIMC BORNO STATE
18 ga Afrilu, 2026
17/04/2026
Allah yayiwa shugaban Majalisan malamai na Gwoza rasuwa Allah yayi masa rahama kuma Allah gafarta masa
17/04/2026
Sheikh Modu Mustapha Albarnawy, Mai Baiwa Gwamnan Zulum Shawara Akan Harkokin Addini kuma Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS Na Jahar Borno
Ya Jagoranci Sallar Jumma'a a Sabon Masallacin Jumma'a da Yau Aka Bude a Government House, Maiduguri.
Wanda mai Girma Gwamnan Jihar Borno, Professor Engr Babagana umara Zulum ya Ginata kuma Mai Girma Mataimakin Shugaban Kasa Senator Kashim Shettima GCON ya Kaddamar.
Muna Adu'a Allah Yabamu Zaman Lafiya
JIMC BORNO STATE
17 April, 2026
07/04/2026
Nigerian jibwis leaders
02/04/2026
Jibwis Agaji Allah yasaka muku da Alheri
01/04/2026
Allah yakara lfy
Duk wanda Allah yana sallar Dare Allah zai hasaka fuskar sa
01/04/2026
Innalillahi wainna ilaihi rajiun!!!
Allah yayiwa Alh Abdullahi A. Dala rasuwa Auditor na kungiya na jihar Borno kuma tsohon shugaban gudanarwa na kamar hukumar Biu.
Marigayin yayi jinya mai tsawo har zuwa shekaran jiya da Allah ya masa rasuwa aka bisne shi jiya, Allah ya jikansa, Amin!
Allah ta'ala ya masa rahama, Allah ya jikansa yasa ya huta, Allah ya nawwara kabarinsa, Allah ya zaman masa maga isa cikin lamarin Iyalansa, Amin!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Bolori
Maiduguri
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |
