SadyWachiko Organics

SadyWachiko Organics

Share

Organics products are not chemicals,but natural oils and powders... Sadywach organics products.

We services you all kinds of bathing Soaps, that helps ur skin to Glow... Super Molato soap, children soap,Dilka soap,Air fresheners Izal, Toilet Stain removal supplements and personal care.

Photos from SadyWachiko Organics's post 02/12/2022

Ina mata wanda s**a isa, ba 'yan i will call you ko sai kin jini ba... Sadywach organics skincare products tana saida duk wani mai da sabulai domin gyara jiki kamar su:
Face cream
Body cream
Scrub
Glowing oil
Hair Treatment
Molato
Shower Gel
Supplements da dai sauransu

01/11/2022

Sunana Halima Hassan Wachiko, Wato SadyWach organics skincare.

Babban burina tunda Nike qarama shine in zama Mai Shari'a Amma Allah bai nufa ba Kuma nasan hakan alkhairi a gareni.😊 Yanzu dai na zamo MLM Makaranta...

A yanzu ni matar aurece Kuma bani da burin Daya wuce inyi building business dina online 100% ta yanda Koda ban fita ba zan riqa samun kudi a cikin gidana ba tare da na fita ba.💃

Na yarda cewa wannan buri nawa is achievable dun naga dayawa sunyi Kuma suna kanyi.🎊

Hakan yasa nikeson in koya ma Yan uwana mata wadanda keda burin fara sana'ana na hannu domin dogaro da Kai👌

Ina son koya ma mata 20 kawai yanda zasu fara sana'an hannu a cikin gida, kuma su tallata hajarsu a ɗaki a yanar gizo wato online.

NOTE:
✅KASUWANCI NE ZAKIYI KINA BUQATAN JARI
✅KI TABBATAR KINA WHATSAPP DA FACEBOOK
✅KI TABBATAR ZAKI JURE KUMA ZAKI MAIDA HANKALI AKAN TRAINING DIN DA ZAN MAKI.

Za'a Fara wannan Ajin ne 10th ga watan Nuwamba 2022 In-sha-Allah.
Online Training ne... Mata kawai Please 🥺🥺 Kuyi hanxarin kasan cewa ɗaya daga cikin mutanen nan ashirin.

🚺GA WADDA KE BUQATA TAYI MANI MAGANA A INBOX KO WHATSAPP : 09136681992..

DUN ALLAH KI TABBATAR KIN SHIRYA, IF YOU ARE NOT SERIOUS KADA KIMUN MAGANA MU BATA MA JUNA LOKACI🙏🙏🙏

18/09/2022

Super Molato soap available
Buy Sadywach organics and many more....

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address


Bosso
Minna