Maganin gargajiya

Maganin gargajiya

Share

Domin samun ingaggatun maganin gargajia kuma accikin sauki

28/04/2021

Asalam ina yiwa yan uwa maza da mata fatan alheri,dafatan kunsha ruwa lafiya.Allah ubangiji yakarbi ibadanmu yasanyanu acikin yanyatun bayinsa.

06/03/2021

Aslm dafatan kowa yana cikin koshin lfy,bayan haka duba da kara kusanto da watan Ramadan yake kara kusantomu,hakan yasa mukawo wannan ingattaciyan wannan maganin olsa,domin temakawa al,umar musulmai.ganin wannan watan mai alfarma yasa muka rege kashi hamsin cikin Dari na abin sadaka da akebayarwa.Allah yasa mudace domin Karin bayani 07035274507.

19/12/2020

SLM yan uwa musulmai munxo muku da wanin irin magani na masu fama da ciwon hakori,Wanda wannan magani yanada matukar muhimman agaremu,domin maganine Wanda yake wahalar samu sahihan.
Bi,izinillah ta ala idan ka/ki gwada wannan gani namu za,a samu afuwa insha,Allah.
Domin Karin baya Lamar kullum za,asamemu ta wannan layin 07035274507,nine naku akodayaushe ABUBAKAR DANTANI.

18/12/2020

Sallama ta irin addinin musulunci,Assalama alekum warahamatullahi ta,ala wabarakatuhu yaku yan uwa musulmai.Juma,at mubaraks

21/11/2020

DOMIN SAMUN IRIN MAGANIN DA KAKE K**E BUKATA A NEMEMU TA WANNAN LAYI 07035274507

21/10/2020

gaskiyane@@@@@@

17/10/2020

masha ALLAH

Maganin gargajiya Domin samun ingaggatun maganin gargajia kuma accikin sauki

17/10/2020

burinmu akulum makawomuki ingattan mangunan gargaji,wanda muka gada daga iyaye da kakannimu.idan kana da wata masala kaisaye katunbemu ta wannan layi 07035274507.

12/10/2020

idan kana da damuwar ciwon hawan jini ka iya tuntubarmu,domin samun warakar cutar bi,izzinillah ta Allah

11/10/2020

gaskiyane mal

08/10/2020
08/10/2020

Alhamdulillah,Alhamdulillah,Alhamdulillah.
Assalama alekul warahamatullahi ta,ala wabarakatuhu.banyan sallama irin ta addinin mususulci,ina mai kara gadiya da hamdala ga Allah dayabani wannan dama da lokaci domin dana sanarku irin baywarda yamana nasanin magunguna na itaciya zallah.baya ga haka muna da magunguna kala kala agaremu kamar haka:
1:muna bada maganin ciwon ulsa
2:muna bada magani ciwon sanyin mata da sanyin kashi da amosani ka
3:muna bada maganin ciwon daji
4:muna bada maganin ciwon tayfot
5:muna bada maganin ciwon hakori
6:muna bada maganin hawan jini
7:dadai sauransu
DOMIN KARIN BAYANI ANEMEMU TA WANNA NO DON KARIN BAYANI

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Karfi, Kura Local Govenment
Minna