Masoya zamani gujaba gurif
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masoya zamani gujaba gurif, Health/Beauty, Minna.
Naceba gaskiya Wallahi duk Wada yake yinn kiya da wa anan bakaken yana burgeni kuma har a raina ina kaunarsa G J B gidan
21/09/2024
With Riyadh massage therapy – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉
Dan Allah dan Annabi Muhammad s a w Yan maza6ar sintilmaw kuzo muhada kawunamu waje daya dan musamarwa mazabarmu cigaba me ɗorawa saboda idan kukula duk mazabun karamar hukumar Ringim babu waca aka maidata komabaya kamar mu saboda mufa haryanzu komai za ai a Ringim ba mawa damu saboda nidai tinda nataso ina yaro babu wasu mukamai da ake bawa yan mazabarmu wa ada zasu kawo mana cigaba dan haka mutalakawa fada banamu bane Dan Allah muhada kawunamu guri guda
24/08/2024
With Zahra M Nasir – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉slm
Ykk
Muna rokon jami an gwamnati da sutemaki al,Umar Ringim da hadarin rayuka da akeyi ajjokahin din Dutse da ai mana rawun agurin ,atemakamana da titin da zai hade da na asibiti daga rawundin Allah dan Annabi Muhammad s a w
Y Allah muna rokonka ka temaki mutanan Nigeria da mutanan Jigawa state da karamar hukumar Ringim gaba-daya ca kawo mana sauƙin ryw
Asalamu alikum warshamatulahi wabaraka tuhu yan uwana mazada mata yan karamar hukumar ringim masu albarka ina kira gaduk me kihin karamar hukuma da yatayamu adu ar neman nasara ka zababan ciyaman dimu na gobe inadan idadn allah ya kaimu wato alhaji ussiman kabiru sintimawa sada tsohon ma aikacin gwamnatine domin naji hausawa nafadin me kamar zuwa kan aika insha allahu ba zaibada kuyaba yan uwana
Qalu inalilahi wa inna ilehiraju una Allah kajikan al umar musilmi da sakarasu a wajan maulidi bisa g***a ganci sojojin Nigeria dabasu samihoroba akan ai kinsuba donin inda ace sun sami horo to da kuwahaka bata faruwa wanan dama ba hine nafarkoba dan haka muna fatan ace zai zamo nakarhe da izinan Allah
Agaskiya ina yabawa matasan karamar hukamar ringim saboda jjajircewarsu dasukeyi wajan neman nakansu musaman ma yan mazabar sintilmawa
Lhj usuman kabiru sintilmawa Allah ya ida nufi
02/06/2023
Kowane Gauta 02-06-2023 tare da Adam Sulaiman Muhammad Shirin Kowane Gauta na ranar Juma'a tare da Adam Sulaiman Muhammad.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Minna
