Ambato group minna
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ambato group minna, Health/Beauty, Niger state minna, Minna.
*AMBATO FOUNDATION NIGERIA*
*
Niger
State Chapter*
*Masutarin Girma Batulu 'yar Manzan Allah s,a,w*
_________________
*Kaiyi hiru Daga fad'ima ake dogon birki ummul hasanaini 'diyar khadijatu 'yar kirki jikace gun Sayyada Aminatu labbaiki Kai ingayamaka Sayyada Kai dai qare aiki*
*Fad'ima ce sanadinmu*
*Fad'ima ce gatanmu*
*Fad'ima ce jalabinmu*
*Fad'ima ce dafa'inmu*
*Fad'ima ce taraqinmu*
*Fad'ima ce lamarinmu*
*Fad'ima ce sha'aninmu*
*Fad'ima ce kebamu*
*Fad'ima ce kekaimu*
*Fad'ima ce garkuwaru*
*Fad'ima ce taqamarmu*
*Fad'ima ce walwalarmu*
*Fad'ima ce kukanmu*
*Fad'ima ce dariyarmu*
*Fad'ima ce sirrinmu*
*Fad'ima ce tsitirarmu*
*Fad'ima ce hujjarmu*
*Fad'ima ce aikinmu*
*Fad'ima ce zancenmu*
*Fad'ima ce ahirinmu*
*Fad'ima ce azamanmu*
*Fad'ima ce tashinmu*
*Fad'ima ce acikinmu*
*Fad'ima ce awajenmu*
*Sai da fad'ima akasamu*
*Sai da fad'ima akajimu*
*Sai da fad'ima akasanmu*
*Sai da fad'ima akakaimu*
*Sai da fad'ima akahuta*
*Sai da fad'ima a azurta*
*Sai da fad'ima arabauta*
*Sai da fad'ima awadata*
*Sai da fad'ima Ani'imta*
*Babu fad'ima atalauta*
*Babu fad'ima atsiuata*
*Babu fad'ima qasqanta*
*Babu fad'ima tozarta*
*Babu fad'ima wufanta*
*Babu fad'ima ajigata*
*Babu fad'ima a azabta*
*Babu fad'ima awahalta*
*Sayyada alfaharinmu*
*Sayyada alqibilarmu*
*Sayyada Mai chetonmu*
*Sayyada tinqahonmu*
*Sayyada ce jigonmu*
*Sayyada ce Rahamarmu*
*Sayyada ce gatanmu*
*Nana fad'ima labbaiki*
*Nana fad'ima gaisheki*
*Nana fad'ima sannunki*
*Nana fad'ima Mai kaimu*
*Nana fad'ima Mai bamu*
*Nana fad'ima munbiki*
🧡🧡
*Ya sanyi ta idaniyar Ma'aiki labbaiki* (A.s)!!!
*AMBATO FOUNDATION NIGER STATE (P R.O's)
27/04/2020
26/04/2020
SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.
DARE NA HUDU (4)
Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kowace Rakaa Fatiha da
Qulya 3.
Bayan an idar YA WAHABU 100.
ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻
26/04/2020
SLM masoya fiyyayan halitta S.A.W Amadadin kasancewata wakili na wan nan muassasa ta AMBATO mai tarin al barka nake qara jawo han kalinmu da muqara shagal tuwa da qaunar MANZON ALLAH DA AHALIN GIDANSA TSARKAKA hakan zaibamu damar samun nutsuwar gano INA mukadosa kuma a INA muke yanzu kuma INA mukabari ALLAH kakiya shemu barin imani ABDL M ABDUL AMBATO NIGER STATE CHAIRMAN
Me azumi anaso yakasance me yawaita salati da karatun al Quran mai girma
anaso inkanada hali ka taimakawa wanda baida hali da abunda zaici Allah yabamu ikon taimakawa junan mu
AMBATO Foundation SOCIAL MEDIA NIGER STATE
25/04/2020
25/04/2020
MAI AMBATO
25/04/2020
Azumi shine barin ci da sha harma da jima,i
Daga farkon alfijir har rana tayyi fana,i
Agujewa Sabo sosai atsaya da baka,i
Ayawaita tilawar kur,ani kobata zaunaba
24/04/2020
SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.
DARE NA BIYU (2)
Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), kowace Rakaa Fatiha da
Inna Aadaina 5.
Bayan an idar YA QAYYUMU 100.
ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻
©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Niger State Minna
Minna
