Hussaini h kako
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hussaini h kako, Health/Beauty, Zaria.
Kazamo mai gaskiya da adalci akan koma8
Fahim tar ilimi da kuma dashi
Ka yarda ni da kai yan uwa juna ne
Kazamo me nufin yan uwa ka da akairi
Bawai kazamo menufin su ga sharri b1
Duniya kullun gudu take
29/05/2025
Mene lokaci
Lokaci ya nufin bawai ace anayi dakai ayan zo ba
Yazamana tsahon lokaci ko karni adunga tuna alherin daka yiwa muumtane
Hakuri da juriya shine silan samun duk wata nsr
Akw
29/05/2025
Kadun ga tunani akwai yaushe mai kawo maka nasara a rahiwar ka
Kadun dora ma kanka abun yadace dakai
Ka sani duk wahalan hurin samun nasara ka daina kallo wahalan ka kalli nasaran daza kasamu
Hussaini kakoson
29/05/2025
Kana Son Cin Nasara a Rayuwa?
• Ka yi karatu yayin da wasu ke barci
• Ka yanke shawara yayin da wasu ke jinkiri
• Ka fara aiki yayin da wasu ke cewa “zan fara gobe”
• Ka dage wajen aiki yayin da wasu ke lallaci
• Ka ajiye kuɗinka yayin da wasu ke ɓarna da kashewa
• Ka saurara yayin da wasu ke surutu
• Ka yi murmushi yayin da wasu ke yamutsa fuska
• Ka dage da juriya yayin da wasu ke sarewa
Kakasance mai gobe ba yau ba
Barkanmu da safiya
All praise to be Allah
10/01/2025
12/05/2024
Gara turai a KO b
Ajafta
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Zaria
