Dr gambo herval medcine
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr gambo herval medcine, Health/Beauty, No 54, anguwan zaria, zaria city, Zaria.
02/10/2023
Maganin Ciwon daji kowane iri
A samu
Ganyen gwandar daji
Ganyen sabara
Ganyen Runhu
Ganyen yadiya
Sai Ahada Adaka Ayi garin su.
(1)Idan mutum Yana fama da ciwon daji Mai yawo Acikin ciki sai yasamu Nonon Rakumi ya zuba garin cokali biyu yakada yasha sau uku A Rana Insha Allah zai samu lafiya-
(2) idan mutum daji ya fito mishi yayi gembo Yana Ruwa sai.A samu ma'ul khal da ma'ul wardi Ahada sai awanke gurin ciwon A barbada garin magani Akai. Duk bayan kwana biyu zaa wanke Kuma Yana Shan garin magani da Koko ba sugar-
(3) ciwon daji yakama mace Acikin mahaifa Kuma An tabatar sai A samu dawa kaura Anika dama salala A zuba garin maganin Tasha kafin ta karya da yamma taqara salala Tasha kafin taci. Abin ciki inhar tana Shan salalar zata samu lafiya-
(4) ciwon daji Mai fidda kuraje.zaa.kwaba garin maganin da manja Ana shafawa-A gurin Kuma Ana hayaki da.tsakin garin sau biyu.kuma Ana Shan cokali-daya nagarin da Ruwan dumi.
(5) ciwon daji Mai saka warin Baki ko lebe mutum yayi.jajir sai yatafasa garin maganin da Yar jan kanwa Yana kuskura kafin ya Qarya Kuma ya kwaba garin da mankade Yana shafawa A Kan leben-
(6) daji maisa ciwon no-no sai Nonon mace ya harbu.yazama gyambo.A.wanke.gurin da ma'ul wardi da ma'ul khal sai A barbada garin Kuma ta dunga.shan garin da Ruwa cokali daya sau uku kullun
(7) ciwon daji Mai sa. Mutum ya kumbura.sumtum sai A samu man Alayyadi man Gelo A kwaba Ana shafawa.Ajikin Kuma Yana Shan garin da no-no Yana hayakin.tsakin-
Yan uwa Zan barku.haka dafatan Allah zai qara Mana lafiya da wadata nabaku fissabilillah kumin Addua itace nake buqata gareku-
Ga masu bukatar hadadden wannan magani.
07038626562
18/06/2023
11/06/2023
11/06/2023
22/05/2023
MAGANIN CIWON SUGA KALFIYAN
Yakamata duk mai fama da lalurar suga yagwada dan samun waraka
Idan baka da suga katemaka kayada dan yakai ga masu lalurar kaima kana da Lada
Abunda zaa nema sasakan mangoro atari ruwan sama bokiti daya (1)asaka sasakan mangoro abarshi yayi kwana uku (3)kana afarasha kofi daya(1)ko(2)ko(3)ayini bukata ashanye ruwan inshallah zaa rabu da suga da yardar allah
Jamaa atemaka da share sabo da wasu su umfana Allah yakarawa shugaba jagaba Muhammadu Rasulullahi s a w daraja ✍️✈️✈️
11/05/2023
Amfanin namijin goro, ga lafiyar Dan Adam
Amfanin sa,
Guda goma sha shidda (16)
(1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada da (Tom Tom) Ana chi.
(2) Namijin Goro yana maganin matsalar ciwon sanyi, idan Aka hada da kanunfari A tasafa Asha Ruwan.
(3) Namijin Goro Yana maganin ulcer idan Ahada dabino Adaka, Asa Zuma A sha cokali biyu.
(4) Namijin Goro Yana maganin matsalar tsutsar ciki idan Aka jajjaga A matse Ruwan A Zuma Asha .
(5) Namijin Goro Yana Qara kuzari da nisan tafiya ga Mai iyali idan Anaci da dabino daya namijin goro A tauna.
A Cinye kullun kaci sau uku.
(6) Namijin Goro Yana gayra maniyyi Idan Aka jajjagashi A samu garin Hulba Tafasa dashi Asaka madaran Ruwa Asha.
(7) Namijin goro Yana kawar da majinar kirji idan kana cin shi.
(8) Namijin Goro yana hana shan Taba idan Aka hada da furan tumfafiya Ayi garin su Asamu Karan sigarin da mutum yake Sha da madaran shanu wanda babu Hadi, Ajika yakwana da safe kafin Aci Komi A ba maishan Taban ya shanye duka zaiyi Amai.
(9) Namijin goro yana maganin hawan jini, Idan Aka hada ganyan cediya A tafasa Asa Zuma Asha.
(10) Namijin Goro Yana maganin ciwon Kai, idan kayi garin shi Ana hayaki Koda mace Mai yawan ciwon Kai tayi.
(11) Namijin goro yana gyara murya idan kahada da danyar citta da Zuma kana dafawa da Lipton kasha kafin kaci Komai.
(12) Namijin Goro Yana maganin kuraje Idan kasamu garin namijin goro ka kwaba da Man zaitun.
Idan Kuma kazuwa ce ko bakon dauro ka kwaba da manja kashafa.
(13) Namijin Goro Yana maganin sanyin Mara idan kahada da kanunfari da lemon tsami da Citta da garin Albabunaj.ka tafasa kasha da Zuma.
(14) Namijin Goro yana maganin wuta- idan kahada da sassaken itacen Qirya kadaka kasa gurin da wuta taci.
(15) Namijin Goro Yana tsayar dajini idan Kika hada da tsamiya ki tafasa Kisha zai tsaya.
(16) Yawan cin namijin Goro Yana kawar da wasu cututtukan da suke cikin mutum.
Allah kara mana lafiya da Imani Amin.
06/05/2023
05/12/2022
MASU FAMA DA CIWON HANTA GA MAGANI FISABILILLAH, bayan ka karanta ka yada,
Duk wanda yake fama da chiwon hanta ya gwada wannan maganin da temakon Allah za'a dace,
Kasamu albasa wato onion guda shida 6 manya sannan ka yayyanka su kamar za'ayi miya, don Girman Allah ka yada domin Alummar Annabi su amfana bayan ka karanta
Sai kasamu ruwa wato water galon daya five litre 5 sai ka raba ruwan gida biyu, sai ka dauki rabin ruwan wato half galon sai ka dafa albasar onion da rabin ruwan,
Bayan ka gama dafa albasar onion sai ka tache albasar sai ka zubar da albasar, sannan sai ka dauko rabin ruwan daka ware sai ka hada shi da rabin daka dafa albasar kaga ya dawo galon guda kenan,
Sai ka samu zuma mai kyawu, sai kasamu karamin kofi irin na silver ko kuma karamin kofin roba,
Sai ka rinka chika small cup din, sai ka dibi zuma chokali uku ka saka a chikin small cup din, kana sha sau uku arana har sai ruwan ya kare da zuman,
Bayan ka gama kaje asiviti ka yi gwaji insha Allah za'a samu waraka da yadda Allah, Allah yasa adace,
'Yan uwa zaku iya share ko copies na wannan rubutun domin al'umma su amfana dashi,
Daga karshe ina roqon duk wayanda kuka amfana dashi kuyi mini addu'a nima, Allah ya bani lafiya bisa jarabawa na jinya da nake fama da shi kusan shekara uku ina kwanche,
Allah ka bani lafiya da sauran al'umma marassa lafiya, alfarman annabi muhammad S'A'W Amin.
Dan karin bayani ko neman shawara ko wani maganin 07066537241
Ka turawa yan uwa don su amfana,
Daga : Ummu Hamid
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Telephone
Website
Address
No 54, Anguwan Zaria, Zaria City
Zaria
